Mubarak Sufyan Ibraheem

Mubarak Sufyan Ibraheem wannan page an bude shine domin nishadantarwa da fadakarwa

25/10/2023
16/07/2022

          The National leadership of our great party, (PDP) led by National Chairman and presidential candidate of the p...
14/07/2022



The National leadership of our great party, (PDP) led by National Chairman and presidential candidate of the party PDP As
Atiku Abubakar, in company of his running mate, Governor Ifeanyi A. Okowa, arrived Osogbo, ahead of today's grand finale of the party's rally for the election of Sen Ademola Adeleke as Governor of Osun state 2022.

The PDP mega rally holds at the Osogbo, starting by 11 am. You're all invited.

Breaking newsHis Excellency Alh Atiku Abubakar have landed safely in Osun state.  Presidential Candidate, H. E Alhaji At...
14/07/2022

Breaking news
His Excellency Alh Atiku Abubakar have landed safely in Osun state.

Presidential Candidate, H. E Alhaji Atiku Abubakar just landed Ibadan, en route Osogbo For Osun State PDP Governorship Campaign Rally....




ANCI AMANAR ILMI A NIGERIAYau kusan watanni biyar Malaman jami'an suna yajin aiki, makarantun jami'a na Gwamnati na rufe...
14/07/2022

ANCI AMANAR ILMI A NIGERIA

Yau kusan watanni biyar Malaman jami'an suna yajin aiki, makarantun jami'a na Gwamnati na rufe, a daidai lokacin da shugabannin Gwamnatin sun tura yaransu karatu Kasashen turawa da dukiyar Gwamnati

Insha Allahu Maigirma Wazirin Adamawa Alhaji Atiku Abubakar shine zai 'yanto harkan ilmi a Nigeria, zai iya da ikon Allah, shiyasa babu wani dan siyasa a Nigeria da ya kaishi zuba hannun jari a bangaren ilmi, ku saurari wannan sako dake cikin bidiyo

Muna rokon Allah Ya cika wa Atiku Abubakar burinsa na alheri Amin
Datti Assalafiy

INNALILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJI'UM.......Daya Daga Cikin Ubanin Mu Ya Rasa Ahalin Sa,Wanda Hatsarin Mota Yazama Sanadin ...
12/10/2020

INNALILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJI'UM.......

Daya Daga Cikin Ubanin Mu Ya Rasa Ahalin Sa,Wanda Hatsarin Mota Yazama Sanadin Mutuwar Su,

Ajiya Da Safene Ahalin Uban Namu S**a Taso Daga Nan Abuja Zuwa Jahar Yobe Domin Halartar Wani Biki Da Za'ayi Adangin Nama Dake Jahar,Tafiyar Anyi Tane Aqarqashin Jagorancin Matar Sa Wato Mahaifiyar 'yayansa Kenan,Inda Ita Matar Ta Shirya Tafiyar Da Dukkan 'Yayanta Guda Biyar,Huda Mata Daya Kuma Namiji,

Sunya Tafiya Tun Daga Nan Abuja Zuwa Jahar Kano Lafiya,Hakama Daga Jahar Kano Zuwa Jahar Bauchi Nanma Lafiya Sabo Muna Magana Da Juna Tahanyar Wayar Salula,Tsakanin Bauchi Ne Da Yobe(Daga Dagauda Zuwa Potiskum)Wanda Tsakanin Jahohin Biyun Tafiya Ce Ta Qanqanin Lokaci,Awannan Dan Tsakanin Hatsarin Ya Afku,Sunyi Hatsarin Ne Sabota Dukan Wata Babbar Mota Da S**ayi Adaren Jiya,Anan Take Ita Mahaifiyar Yaran Da Babbar 'yarta Dakuwa 'Yar Autanta Mace S**a Rigamu Gidan Gaskiya😭
Sauran Yaran Uku Ne Suke Raye(Mata biyu namiji daya)Amma Daya Daga Cikin Matan Bata Iya Magana,dayar Kuma Tasamu Karaya Uku,Shi Kuma Namijin Kansa Ya Kumbura😭

Muna Buqatar Addu'oi Daga Gareku 'Yan Uwa🙏

To Ya Muka Iya Da Uwa Mai Cizo......
01/10/2020

To Ya Muka Iya Da Uwa Mai Cizo......

ZUWA GA MATATA WACCE ZAN AURANa rubuto miki wannan wasiƙa ne a yau saboda ba zan iya dena tunaninki ba, sannan kuma ba z...
16/09/2020

ZUWA GA MATATA WACCE ZAN AURA

Na rubuto miki wannan wasiƙa ne a yau saboda ba zan iya dena tunaninki ba, sannan kuma ba zan iya dakatar da kaina daga tunanin yadda farin cikinmu zai kasance ba. Ina fatan za ki ɗauki wannan wasiƙa a matsayin alƙawarin da na yi mi ki; zan yi iya ƙoƙarina wajen ganin na kasance miji a gare ki.

Na Rubuta wannan wasiƙar ne saboda masoya susan yadda ake tarairayar mata.

Yanzu Nake Wani Tunani Akan Halin Kuncin Rayuwar Da Muke Ciki A Najeriya,Matsalar Tasamo Asali Daga Garemu Ne....Abaya D...
09/09/2020

Yanzu Nake Wani Tunani Akan Halin Kuncin Rayuwar Da Muke Ciki A Najeriya,Matsalar Tasamo Asali Daga Garemu Ne....

Abaya Damuke Cikin Yanayi Na Dimuwa,Sai Muka Manta Da Cewa Allah Ne Kadai Mai Yayewa Kowa Damuwar Sa,Sai Muka Dauko Buhari Mukace Shi Zai Mana Maganin Damuwar Mu,

Haka Shima Buharin Ya Bugi Qirji Yace Shi Kadai Ne Zai Yaye Mana Damuwar Mu,Har Hakan Yasa Ya Furicin Zai Saita Najeriya Cikin Wani Dan Qanqanin Lokaci,Kuma Sai Gashi Damu Talakawan Da Buharin Mun Kasa Gane Yanda Al'amuran Suke Tafiya......

MAFITA.......
Mafitar Mu Anan Guda Daya Ce Kuma Itace Muka Baro Tun Abaya,Kuma Itace Hanya Guda Daya Da Dole Sai Mun Bita Sannan Mu Samu Tsira Wallahi,
Itace Mukoma Ga Mahaliccin Mu Allah(SWA) Shi Kadai Ne Maganin Matsalar Mu,Kuma Shi Zai Fitar Damu Daga Cikin Wannan Kuncin Rayuwar Da Muke Fama Da Ita A Najeriya....

Allah Ka Iya Mana.....

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mubarak Sufyan Ibraheem posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mubarak Sufyan Ibraheem:

Share