A.M.B and SON'S

A.M.B and SON'S My business services is assures you a good guardians to building construction.

18/03/2026
05/09/2020

Alhamdulillah we still update in our business link

Mashaa Allah
18/12/2019

Mashaa Allah

Alhamdulillah muna godiya ga Allah swt daya kawomu wannan rana mai albarka.
08/11/2019

Alhamdulillah muna godiya ga Allah swt daya kawomu wannan rana mai albarka.

My sallah pix
24/08/2019

My sallah pix

Muma munbi, mu zabi alh.atiku Abubakar a 2019 sai Atiku sako daga (A.M.B.)
24/10/2018

Muma munbi, mu zabi alh.atiku Abubakar a 2019 sai Atiku sako daga (A.M.B.)

12/02/2018

NAJERIYAAA KASARMU TA GADO.
A kullun idan na kallin al'amuran kasannan sai naga abubuwa masu ban mamaki da dariya,
Kasace Wanda ake samun marayun kudi,kasace Wanda kudade suke zama a kabari k**ar gawa,kasace Wanda in za'ai sata ake hada talakawa fada,kasace Wanda idan talaka zai shugo da mota Ko Kaya sai ya biya hukuman kostom manya kuma sai sunema barauniyar hanya ,in an k**a musu Kaya Su bukaci shugaban ya amsa bugatunsu a majalisa ,kuma kasace Wanda macizan Kasan suke Shiga ofis-ofis suke hadiye dukiyoyi a cikin safe amma kuma sauran kayan ofishin su barshi,.
Muna fatan Allah rahmanu ya tsaremu kuma ya bamu zaman lafiya da kwanciyar hankali da nutsuwa da fahimta Amin.

Address

Dutse Street Kakuri Kaduna South
Abuja

Telephone

+2347067899000

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A.M.B and SON'S posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to A.M.B and SON'S:

Share