Kungiyar Ashshababu Rasulaulashi

Kungiyar Ashshababu Rasulaulashi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kungiyar Ashshababu Rasulaulashi, Business service, Abuja.

01/11/2021

Assalamu alaikium yan uwa na nawannan kungiya innai muku fatan alkaire da fatan kuna lafiya ya Allah yakara hada kanmu baki daya dauk Wanda baya san chigabanmu ya Allah kafe tar da shi daga kichi mu ameen a madadin jagora wannan kungiya malam aminu babban yayi da kuma shugaban ta malam Safiyullah Z Yunus da kuma sauran masu ruwa da tsaki kamar su usman Usman Ladiman Lokacine Mustapha wake Yusuf wazire yahaya chigar Abdulhameed Dagaci musa malamunta Musa Nasiru Nasiru da dauk sauran jagororon ta baki daya daga karshi saidai muchi Allah yakara hada kanmu wslm

03/06/2021

SALAM YAN,UWANA NAWANNAN GIDA DAFATAN KUWO YANA LAFIYA YA ALLAH. Yakaramana basira

13/04/2021

Assalamu alaikum bayan gaisuwa me yawa ga duk mutanan wannan kungiya a yaune mukakai azume na daya ya allah yasa munfara dasa. a amen kuma duk dan kungiya munaimasa barka da shan ruwa kuma nan badajumawaba da akwai shan ruwa namusamman wslm

24/03/2021

salam a yaune wannan kungiyar nan me suna ashshababu rasulaulashi ta tataimakawa wane yaro me lalurar gane kuma ta dauki nauyin kolawa da she har zowa warkiwarsa amma kudakachimu nan badajumawaba yadda yaran zaiyi godeya da wannan kungiya

22/03/2021

salam barka da dare da fatan kuna lafiya ya allah ya daukaka wannan kuniya me suna ashshababu rasulaulahi allah ya karita da sharrin mahassada ya allah ya karfi ibadunmu baki daya ya allah yakara hadakammu baki daya wslm

Address

Abuja

Telephone

+2347034570151

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kungiyar Ashshababu Rasulaulashi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share