Villysweet multipurpose supermarket

Villysweet multipurpose supermarket Subahanakallahumma, wabihammdukaa, watabarakaas-mukka, wata'ala jaddukaa, wala'ilaha gaiirukaa

Allah ya amshi addu'armu Baki daya.

Idan kina da hali tun yanzu zaki zo mu juya adashen gata da ke.Ko da 3k ne duk saty yi kokari kina sawa.Nan gaba baki sa...
04/04/2026

Idan kina da hali tun yanzu zaki zo mu juya adashen gata da ke.
Ko da 3k ne duk saty yi kokari kina sawa.
Nan gaba baki san kayan nawa zaki dauka ba InShaAllahu.
Kema ki baza capacity dinki cikin kwanciyar hankali.
Ga number ta don yin register.
Pls se kina da kudin zubi tukun zaki man magana
InShaAllahu baki da matsala,kudinki suna hannu nagari.

Duk randa kika ga kaya se ki zaba idan kudinki sunyi kauri.
Masu adashen 3k,4k,5k.

Zaki iya tsayawa duk randa kikeso ki amshi kayan kudinki.
Kina iya cikawa da manyan kudi ki amshi babban abu.
Bana dawo da kudi sede azabi kaya.

Pls da palmpay zamuyi using wanan karon.

Ba se sutura ba har kayan kitchen,takalmi da jaka,dankunne da sarqa,abaya da inner wears ko kayan.bacci zaki iya zaba InShaAllahu.
Akwai kuma na wata wata shikuma ya fara daga 7,000,dubu bakwai.

Har electronic qanana dede kudin da kika tara.

Palmpay 8066992171
Bilkisu Salihu Adamu
https://chat.whatsapp.com/Jz2QE9deyVfCHxONkx2kH9?mode=gi_t

Barka da shugowa shagon tallan kayan villysweet.FatanNasaraSunana BilkisuIna abuja.Kayayyakina yawan chi wasu na kano,wa...
05/02/2026

Barka da shugowa shagon tallan kayan villysweet.
FatanNasara
Sunana Bilkisu
Ina abuja.
Kayayyakina yawan chi wasu na kano,wasu na abuja ya danganta.
Duk kaya daya da ka siyer ina bada 1k har fin haka ya danganta da nawa nasamu akan kayan da kuma yawan kayan da ka siyer.
Ina sa kaya a wanan group tare da selling price ne wato farashin siyerwa bana sari ba.
In sari kakeso zaka iya mun magana inbaka farashin sari.
A farashin sari bazan biyaka ba kudin talla.

Yana da kyau kan kugama.ciniki idan kaya ya kwana biu da sawa a group ka tambayeni ko akwai har yanzu se in ma confirming.
Yana da kyau kafada wa me siye kaya daga kano ne ko abuja sabida in ba a nan yake ba yasan akwai kudin delivery.
Kuyi komai cikin fahimta da transparency.
Kana iya yin cinikin da me kaya inka siyer sanan kabani nawa,da yawa ma s**a cire 1k din su kan su aiko,in da yiwuwar in qara ma da kaina nake karawa.
Duk yanda zan sa ma ma sauqin aikawa InshaAllahu ina kokari.
Ina kokari gurin ganin anbaka abunda ka zaba gudun jeka ka dawo.
Jajircewa da haquri sune matakin nasara.
Duk nasamu dama ina koyar da ilimin business a jowanne group dina.
Nagode

Zamu iya miki adashin duka kayan da kikeso InshaAllahu.Yaya zan shiga adashen gata gurin VillySweet Multipurpose Superma...
05/02/2026

Zamu iya miki adashin duka kayan da kikeso InshaAllahu.
Yaya zan shiga adashen gata gurin VillySweet Multipurpose Supermarket .
Idan kinga abunda kikeso kawai zakimun maganane a qasan post ko messenger ko watsapp ko call 07065660898.
Zaki tura hoton abunda kikeso.
In nasaka farashi to kawai zan raba mikine yanda zaki iya biya,in bnasa ba zan fada miki,in mun dedeta se na raba miki kudin.
Adashi na wnada ke da zubi a hannune.
A lokacin da muka gama zakiyi zubin farko,in akwai kayan zan dauka in sa sunanki a boyeshi,se namiki registration in saki a group,in babu a take zan siyo miki,shiyasa bama.maida kudi,bama.chanjawa in an siya,daga nan anmiki register se cigaba da zubi.
Kina gamawa ki amshi kayan ki.
Fahimt???
Bilkisu
Opay ko palmpay 8066992171Message VILLYSWEET on WhatsApp. https://wa.me/2347065660898

Yakai Dan uwa kasani cewa shifa Allah yanason mutun mai naci , Akan wani abu na Aikin Alkairi ko ibada kuma yafison Aiki...
05/02/2026

Yakai Dan uwa kasani cewa shifa Allah yanason mutun mai naci , Akan wani abu na Aikin Alkairi ko ibada kuma yafison Aikin da zuciyarka batason yinshi kanajin kasala, haka kadaure kayishi Indai Aikin Alkairi ne, domin hakan yafi lada Sosai,

Allah yabamu ikon yi 👏

29/12/2025
Veelkeesu Saleehu Adamu
27/12/2025

Veelkeesu Saleehu Adamu

25/12/2025

Address

Maraba
Abuja

Telephone

+2347065660898

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Villysweet multipurpose supermarket posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Villysweet multipurpose supermarket:

Share