Thank you so much for the information

Thank you so much for the information Computer

04/08/2020

KASHE-KASHEN RASHIN LAFIYA
اللهم صل على كاشف الغمة.
1-MENENE RASHIN LAFIYA:
Rashin lafiya ya kasu kashi da yawa akwai rashin lafiyar da take k**a jiki k**ar inda Allah yake cewa:
"فمن كان منكم مريضا أو على سفر فعدة من أيام أخر".
"Ma'ana wanda ya kasance marar lafiya ko matafiyi daga cikinku to sai ya qirga kwanakin da ya jinkirta'.
Wannan rashin lafiyar Allah yana nufin rashin lafiyar jiki.
2-Rashin Lafiya ta biyu itace rashin lafiyar ruhi da hankali da zuciya k**ar inda Allah yake cewa:
"في قلوبهم مرض فزادهم الله مرضا"
Wannan yana nufin cuta da ta ke k**a zuciya ta kamu da wasu-wasi ko ta ki karvar wani abu ko ta xorawa kanta cutar da ba ita bace ko ta dinga zargin wani abu kuma abin ba haka yake ba, to wannan itace cutar da tafi yawa a cikin mutane.
3-Sai Cuta ta Uku Wacce Muke ce Mata: "افترى"
Wace wani mutum zai sama wasu-wasi da zarge-zarge k**ar ka je wajensa da nufin yai ma wani magani, sai ya kira wata babbar cuta yace ma ita ce, a tare da kai to dan haka sai ya sa ma tinani da wasu-wasi ko yaya ka ji wani dan ciwo a jikinka, sai ka dinga zargin wannan cuta da aka gaya ma ce. To dan haka a tunani da zargi ba zai tava barinka ka zauna lafiya ba, ko da ka je wajen mai magani kafin ya tambayeka sai ka dinga qoqarin gaya masa saboda yawan tunanin d ayake da munka, dan haka zai baka ma gain bama ganin cutar da take damunka ba, kuma ka ji baka warkeba, domin cewa an na tunani ne ya k**a zuciya. Manzan Allah ya ce: (A cikin jiki akwai wata tsoka in ta gyaru dukkan jiki ya gyaru, idan ta vaci dukkan jiki ya vaci). To ku saurara ita ce zuciya, a tunani shi zai haddasa ma kowane irin ciwo idan baka gamu da qwararrun likitaba, to wannan cuta sai dai ka mutu da ita. Tun da ita cutace ta ruhi ba cutace ta jikiba, ba wani abu ake sha mata ba, cutace wadda sai dai ai ta rarrashin mutum har ya gane sannan sai ya warke.
4-CUTA TA HUDU: Ita ce ake cewa (bairo sistam) yawancin ta bokaye da 'yan bori suke haddasata shine da ga an kai musu marar lafiya basu gama tabbatar da bincike ba kawai sai s**e aljanune ko sihirine tabbas akwai aljan akwai sihiri, to amma da yawa basa tabbatarwa aljani ne, ko sihirine, sai s**e sihirine, ta hakan sai ya tsoratar da marar lafiya, ko qaqa yaji wani abu sai ya kawo aljani ne ko sihiri, k**ar yadda Allah ke cewa:
"واتبعوا ما تتلوا الشيـٰطين على ملك سليمان وما كفر سليمان ولكن الشيـٰطين كفروا يعلمون الناس السحر..."
To da yawa wasu abokanan shaixanun bokayene ko kuma daga harkarka ta tsaya sai ya dinga zargin ai wannan sihirine da aka ce an masa, to kaga haka an sa masa wata cuta wacce ba zata tava warkewaba domin kullum tunaninsa akwai sihiri a tare da shi, shi kuma sihiri inda zai bi hanyoyin da manzan Allah ya faxa ta hanyar magani ana yi yake warkewa. Amma shi ko boka sai dai kai tayi ba waraka da zaka tambayeshi, sa yace ya karye da zaka je wajen wani sai yace ma akwai sihirin haka zasu tafi da kai har sai ka dace da mai bin hanyar manzan Allah (S.A.W) domin shi boka bashi da ikon cutarka. Allah ya ce:
"وما هم بضارين به من أحد إلا بإذن الله"
Ma'ana: "Basu da ikon cutar da kowa said a nufin Allah".
HUJJOJIN DA S**A TABBATAR ALJANI YANA SHIGA JIKIN MUTUM.
Nafsi ya tabbatar Aljani yana iya shafar mutum, koma ya shiga jikinsa, k**ar inda Allah yake cewa:
"الذين يأكلون الربوا لا يقومون إلا كما يقوم الذي يتخنبطه الشيطـٰن من المس".
MA'ANA: "Haqiqa waxanda suke cin riba ba zasu iya tsayawa ba a ranar alqiyama ba, sai dai k**ar irin tsayuwar waxanda shaixan ya kaxa su da shafa). Sadaqal-lahul Azim.
Ashe Aljani yana iya shafar mutum, tun da gashi qur'ani ya faxa, to kaga tabbas shixan yana shiga jikin mutum.
Haka kuma wata mata ta tava zuwa wajen Manzan Allah (S.A.W) ta miqo masa xanta tace ya rasulillahi wannan dan nawa ban sami hutawa, da shi tunda na haifeshi har izuwa wannan ranar. Sai manzan Allah (S.A.W) ya karveshi ya xora shi tsakanin qirjinsa, da tsakiyar qafafuwansa, sai yayi mar tofi a bakinsa. Sai yace fita ya maqiyin Allah. Sai ya fita wanda ya rawaito hadisin yace: mun ganshi gani sosai. To kaga sai an shiga ake cewa fita. To da Aljani bai shiga jikinsa ba, Manzan Allah ba zai ce ya fitaba.
Haka kuma Manzan Allah (S.A.W) yace: haqiqa shaixan yana shiga jikin mutum k**ar yadda jinni yake gudanawa a jikin mutum. To kaga Aljani yana shiga jikin mutum ya haddasa masa abin da ike so. Ko ya sa masa wasi-wasin wani abun. Ko ya mayar akai wata babbar cuta da take da munka. To wannan yadda da za kai shi, zai haddasa masa da wannan babbar cutar. To dan haka duka mun yarda akwai shaixani, kuma ina iya shiga jikin mutum kuma ya haddasa masa wasu-wasi k**ar yadda Manzan Allah (SAW) yake addu'a:
"اللهم أعم قلبي من وساوس ذكرك واطرد عني وساوس الشيطـٰن"
MA'ANA: Allah ka makantar da zuciyata daga wasi-wasin ambatonka ka jefar min da wasi-wasin shaixan. To kaga wannan shi ya nuna cewa shaixan yana iya haddasa wa mutum wasi-wasi. Shi kuma wasi-wasi yana cutar da zuciya. Idan zuciya ta tavu to komai ma zai lalace. Ta nan kuma ake fara samun cutar hauka.
ALAMUN SHAIDANI MAI SA
WASU-WASI
Jin tsoro haka kawai.
Mutum ya rinqa tunanin ya kusa mutuwa.
Mutum ya ringa jin uwa bashi da tsarki.
Yawan maimaita alwala fiye da sau uku a lokaci guda.
Yawan wanka ba kai ba gindi.
Tsarguwa haka kawai.
Qin mu, amulla da mutane.
Da rama haka kawai.
Yawan k**a ruwa.
Mutum ya ringa zargi uwa k**ashi za'a yi.
MAGUNGUNAN WASI-WASI
Habbatus sauda gari.
Ma'ul miyahi.
Zuma.
Sai a haxe su guri guda, sai a rinqa shansa safe da rana da daddare cokali xaixai.

WASU WASI MAI SA FIRGICI:
Sai a nemi:-
Sammul jinni a ringa shan ludayi xaya kullum za'a warke nan take bi'izinillahi.
MAI FAMA DA TAVIN HANKALI;
Ya nemi:-
Ragargaza jinni cokali biyu kullum.
Mai fama da rama haka kawai sai ya sami ragargaza jinni cokali xaya da daddare idan za'a kwanta.
Mai fama da fyarfyaxiya cokali xaya kullum.
Aljani mai hana aure, rabin cokali da daddare.
Damuwa haka kawai cokali xaya kullum.
Cutar dab a a san kanta ba, ko Aljani mai taurin kai, ko mahaukacin da idaxe yana hauka, cokali xaya da safe xaya da rana xaya da daddare.
Mai cutar da baya samun bacci a bashi zai warke nan take.
HUJJOJIN CEWA AKWAI MASU YIN ALJANUN QARYA:
1-Hujja ta xaya: Manzan Allah yace: Aljani baya iya zuwa gurin da ake karatun Alqur'ani.
Kamar yadda Manzan Allah (S.A.W) yake cewa:-
"من قرأ القرآن واستظهره أي حفظه"
Ma'ana: "Duk wanda yake karanta Alqur'ani Allah zai mas suttura.
Ma'ana: Zai kiyayeshi.
Ka sani wasu matan basa ta da iskokan sai a makarantar Alqur'ani. To ka sani in dai ko zasu tada iska inda Alqur'ani yake, ashe ko an karanta musu Alqur'ani ba zasu jiba, domin manzan Allah (S.A.W.) yace ku karanta Alqur'ani domin cewa shi zancen Allah ne, mai Rahama, kuma garkuwace daga shaixani. Manzan Allah (S.A.W) yace haqiqa makarancin Alqur'ani Hankalinsa baya vaci. Bima'ana ba zai yi hauka ba.
To kaga kuwa duk wanda yayi iska hankalinsa ya kau dan haka kuwa hankalin mai karanta Alqur'ani baya gushewa. To kaga kuwa duk wanda yayi Aljani hankalinsa ya gushe Manzan Allah yace Aljani baya zuwa gurin da ake karatun Alqur'ani. Ita kuma wannan gashi tana yin aljani a gun da ake karatun Alqur'ani. To maganar wa zaka xauka?
Mun tattauna da waxansu matan a asurce, (domin ni na san aljani baya zuwa wajen da ake karatun Alqur'ani), ke saboda me kake yin aljani a makaranta. Sai tace ba komai wani itama ba ita take ba, dana takura mata da tambaya sai tace ita tana yin hakane dan tag a ba'a dukan qawayenta domin suna yin aljanu. To hakan yasa nima nake yin aljanin. Kuma hakan dana fara sai naga ana jin tsorona.
An tava zuwar min da wata mata aljanin baya tashi sai ranar kwanan kishiyarta, mijinta yayi magani yayi magani, amma abin shiru. Shi har ya fara tunanin anya akwai maganin aljani kuwa? Domin inda yake ganin tana buge-buge hart au saya mata yake yi. Da ya zo min da ita sai nake tambayarsa yaya rashin lafiyar tata take?
ALAMUN ALJANIN DA YAKE YAWAN HADA FADA TSAKANIN MUJI DA MATA
Qin san Magana.
Mafarki da mamata.
Mafarkin wanda kika sani yana saduwa da ke.
Yawan tunanin barin gidan muji haka kawai.
ALAMUN ALJANIN DAKE HANA HAIHUWA:
Mafarkin jarirai.
Faduwar gaba.
Jin motsi a ciki.
Yawan zubar jinni akai-akai.
Ciwon mara mai xaurewa.
Mafarki mai sa damuwa.
ALJANIN DA YA HANA MATA AURE
GA ALAMUNSA KAMAR HAKA:-
Ciwan kai.
Ciwan mara akai-akai.
Rama haka kawai.
Rikiewar maganar aure.
Ciwan qafa.
Yawan mafarkin aure.
Yawan damuwa da vacin rai.
Waxuwar gaba.
Yawan tinane-tinane.
Da kasa barci wani lokaci.
Wacca tatsinci kanta a cikin xaya da waxannan sai tai qoqari tai maganin aljani da min zai iya hanata aure ko ya hanata zaman gidan muji.
AMFANIN DUWA'US-SABUN
1- Yana maganin Aljani ko wane iri.
2- Yana karya sihiri.
3- Yana karya tsafi.
4- Yana karya sammu.
5- Yana maganin Aljanin da yake hana mata aure.
MA'U MIYAHI
Ana iya amfani dashi akan kowace irin bukata.
Yana maganin kowani irin aljani kowane iri.
Yana maganin cutar dama ba'a gane mataba.
DUHUNIN JINNIL ASWADI:
Yana ragar gazasu.
Yana qonasu.
Yana futar dasu.
Yana korarsu.
MADAFA'U SHARRI:
Aljani mai taurin kai yana qona shi.
Sammu ko sihiri ko tsafine.
Tabin hankali ko farfaxiya.
Kwantaccen ciki da matsalar haihuwa.
Kai ma da cutar da ba'a gane mata ba.
DUHUNUL JINNI NA HAYAQI:
Yana qona baqin Aljani.
Aljani mai hana aure.
Kwantaccen ciki.
Firgita.
Asiri ko sihiri.
SAMMUL JINNI:
Wasu-wasi.
Tavin hankali.
Mahaukaci tuburan.
Kasa bacci.
YANDA ABINCI YAKE JUJJUYAWA A CIKIN MUTUM
Haqiqa abinci shi ne jiki yake tsayawa, kuma rai ya samu tabbatuwa a cikin jiki, daga shine jiki yake samin nagarta, ko kuma ya lalace. Sanin wannan yana da muhimmanci da fa'ida kai duk mai hankali ba zai wadatu daga sanin wannan ba, domin yana cikin abinda Manzon Allah yake faxa cewa ku yi tunani a cikin halittar Allah amma kada ku yi tunani a cikin Allah sai ku halaka.
A cikin halittun Allah xan adama yana cikin manyan alamomi na sani qudurar Ubangiji da sanin girmansa, amma ba kowane ke ganewa ba, sai masu irin wannan binciken.
ABINDA KE SA AJI YUNWA
Idan aka gama narkar da abinci a cikin jiki, kuma aka sarrafashi izuwa duk inda ya dace, sai xabi'ar mutum ta buqata ta ruruta zafi ta buqaci cin abinci, wannan shine yunwa, idan bata sami hanyar zuwan abinciba, sai ta juyo izuwa (xanyantaka ta asali), abin nufi anan shine: kowane mutum Allah ya sanya masa xanyantaka, da busantaka, wato (bushewa) a cikin jikinsa in har babu xaya to mutum ba zai rayuba ko kuma idan xaya yayi qaranci to mutum ba zai yi lafiyaba, wannan shine ma'anar faxin Allah (S.W.T):
(وكل شيء خلقنا زوجين اثنين)
MA'ANA: "Komai mun halicceshi bibiyu dan haka idan ta cinye wannan xanyartaka sai ta koma kan busantaka, don haka sai ya zama bushewa da bushewa sun haxu, wato zafi da zafi daganan sai mutum ya halaka. Idan kuwa aka samu za'a fara turawa da shi ma'aikatar haqora don tabbatar da shi wannan ma'aikata zatayi aikine tare da babban injinna na kuma mai ban bance xanxanon komai, kuma mai fassara saqon zuciya wato harshe, lalle wannan inji yana bada gudunmawa qwarai wajen varza abinci, domin hidimarsa bata tsaya a wajen xanxanoba kawai, domin shi yake juya abinci dama da hagu yake kaiwa turama domin su markaxa idan kuma abinci bushasshene, to yana da wasu koguna guda biyu wanda zai jawo ruwa daga cikinsu domin jiqa wannan abinci, daganan idan ya tabbatar ya markaxu sai ya turashi izuwa (Galsama) wato xan autan maqogwaro.
فتبارك الله أحسن الخالقين.
A wannan va***ren.
Daga nan ita kuma sai ta turashi izuwa bakin uwar hanji, domin ita uwar hanji k**ar kwalba take, tana da wuya tana da ciki, don haka sai ya dinga shiga cikinta kaxan-kaxan. Idan ta cika to wannan shine qoshi.
Allah (S.W.T) cikin hikimarsa ya halicci watastaga a qarqashin uwar hanji, don haka idan aka sami qoshi sai wannan tsaga ta xinke ta haxe, don haka sai zafi ya yawaita a ciki da ganan sai wannan xata ko sanyi da Allah ya sanya a jikin mutum ya fara aiki sai abincin ya fara narkewa yana yin laushi, saboda haxuwar wannan zafi da sanyi. Don haka sai abincin nan ya dinga sauka ta qarqashin tsagar nan kaxan-kaxan izuwa hanji. Idan kuma aka sami qarancin wannan xanyartaka a cikin uwar hanji sai abinci ya zama busasshe a cikinta tare da zafin da yake cikinta don haka wannan xabi'a da sanyi sai ta buqaci ruwa wanda shine qishirwa wacce muka sani, idan har ba'a sami ruwaba to wannan zafi zai tsotse baki xayan wannan sanyi na asali. Da Allah ya sanyawa mutum, dganan kuma sai mutum ya halaka masana sun yi ittifaqin cewa mutum zai iya rayuwa da ruwa tsawon wata guda ba tare da wata matsala ba, ba tare da yaci abinci ba.
Amma ba zai iya rayuwa da abinci ba ruwaba, koda kwana uku. Idan kuma aka sami ruwa sai wannan bushewa ta tare da wannan xanyantaka sai ragowar abinci yanarke ya tafi izuwa qaramin tinbitta kuma tana qarqashin uwar hanjine a va***ren hagu daga nan sai xabi'ar dafawa ta dafeshi a karo na biyu a cikin qaramin tumbi. Daganan ita kuma sai ta turashi da bakinta izuwa hanta ita kuma wata namace ja a va***ren dama daga va***re qarqashin zuciya daganan sai xabi'ar dafawa ta qara dafashi a karo na uku sai ya zama jinni ja mai daban-daban har nau'i huxu.
Wannan nau'i na jinni guda huxu kowane xaya yana xauke da suna da rai dubbai wanda kowane sinadari ana tura shi inda ya dace da shi, da za'a turawa wani va***re suna xari daban dace da shiba sai a sami matsala misali:-
Kamar Ido: Yana buqatar bitamin (A) da za'a tura masa bitamin (C), sai ya sami matsala shi kuma bitamin(A), rashinsa yana jawo raunin gani da bushewar fata da dolan taka da qullewar ciki don haka indai mutum baya cin abinci mai bitamin (A), to zai iya gamuwa da wannan matsala.
Shi kuwa bitamin (C), huhune yake amfani da shi, rashinsa yana jawo rugujewar jiki, domin dashi ake gina qashi, kuma rashinsa yana xauke sha'awa da sauransu.
HABBATUS SAUDA
Tsirone mai albarka wanda Manzan Allah (S.A.W) yace tana maganin komai da komai ce, sai dai mutuwa. Likitoci sun tabbatar ana kowani irin magani da ita, domin tana da bitamin (B1), yana taimakawa wajen kare zuciya daka illa yana taimakawa qwaqwalwa wajen aiki. Yana taimakawa wajen narkar da abi

Address

Anka

Telephone

+2347038833337

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Thank you so much for the information posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Thank you so much for the information:

Share