13/03/2026
📜 KATIN GAYYATA
MUHADARAR MATA TARE DA BAYAR DA TALLAFI GA MARAYU
Qungiyar Ajikurba, Garin Barmou, Jihar Tawa, Jamhuriyar Niger, tare da haɗin gwiwar mahukunta da masu ruwa da tsaki, suna farin cikin gayyatar dukkan iyaye mata zuwa wannan gagarumar muhadara ta ilmantarwa da tarbiyya.
🏛 Masu Masaukin Baki
• A.D. Ibra Mentala – Shugaban Karamar Hukumar Commune Rurale de Barmou
• Malam Yusuf Idris – Shugaban Qungiyar Ajikurba
🎤 Masu Gabatar da Muhadara
• Sheikh Malam Adamu Usman Tamalgoi
Tare da Alaramma Yunus Sakai Logu
• Malam Abubakar Sahabi
Tare da Alaramma Dalha Dawud
📅 Bayanan Muhadara
📍 Wuri: Babban Masallacin Garin Barmou
📆 Rana: Litinin – 27 ga watan Ramadan
📅 Kwanan Wata: 15 ga Maris, 2026
⏰ Lokaci: Karfe 2:00 na rana
🤲 Fatanmu
Allah Ya ba mu ikon halarta lafiya, Ya sanya wannan muhadara ta zama mai amfani ga al’umma baki ɗaya. Amin.