24/08/2026
Daga Prison Quarters, Azare 📍
●Ƙungiyar mata ta shirya gagarumin taro domin nuna goyon baya ga jam’iyyar PRP daga sama har ƙasa.
●Taron ya kasance wata dama ta ƙarfafa haɗin kai da nuna cikakken goyon baya ga tafiyar jam’iyyar.
PRP daga sama har ƙasa! ✊🏽