RAMAZ Ventures

RAMAZ Ventures Ramaz Ventures is a real buainess center

29/10/2023

Rarara ce, "Har yanzu ƴan dagaji ne ke mayar min da martani akan Buhari,

ina jiran manyan domin na shawo ta da faɗi"
Maje

Ana hasashen wata zai yi 'khusufi'  a daren Asabar 28 ga Oktoba, 2023 daga 9:14pm zuwa 11:26pmZuma Times Hausa
25/10/2023

Ana hasashen wata zai yi 'khusufi' a daren Asabar 28 ga Oktoba, 2023 daga 9:14pm zuwa 11:26pm
Zuma Times Hausa

Zuma Times Hausa  JARIDAR TARAWAITOGwamnan Kano ya buɗe Cibiyar Hadda da Nazarin Alƙur'ani a gidan KwankwasoA wani shiri...
25/10/2023

Zuma Times Hausa JARIDAR TARAWAITO

Gwamnan Kano ya buɗe Cibiyar Hadda da Nazarin Alƙur'ani a gidan Kwankwaso

A wani shiri daga cikin shirye-shiryen taya tsohon Gwamnan Kano Rabi'u Kwankwaso murnar cikar sa shekaru 67, Gwamna Abba Yusuf ya buɗe ya buɗe Cibiyar Hadda da Nazarin Alƙur'ani, wadda aka raɗa wa suna Majidaɗi Institute for Qur'anic Research and Advancement (MIQRA).

An sadaukar da cibiyar ne ga mahaifin Kwankwaso, Musa Sale Kwankwaso. Kuma an gina cibiyar a gidan Kwankwaso da ke kan titin Miller Road, Kano.

Sanarwar da Kakakin Yaɗa Labarai na Gwamnan Kano, Sanusi Bature ya fitar, ya ce, "da ya ke jawabi a wurin buɗe cibiyar, Gwamna Abba ya yaba wa Sanata Rabi'u Kwankwaso dangane da wannan gagarimin tanadi da ya yi wa al'umma wajen bunƙasa ilmin addinin Musulunci."

Abba ya ce an kafa cibiyar a daidai lokacin da ya dace, idan aka yi la'akari da yawan makarantun allo da na Islamiyya da ke faɗin jihar, waɗanda ke buƙatar a narkar da su cikin tsarin makarantun zamani, domin daƙile yadda almajirai ke ta gararamba kan titina.

Gwamnan na Kano ya ƙara da cewa Sanata Kwankwaso samu gagarimar nasarar ayyukan inganta rayuwar al'umma a lokacin mulkin sa, musamman wajen bunƙasa addinin Musulunci.

Ya bada misali da aikin katange dukkan maƙabartun cikin birnin Kano, gyaran masallatan Juma'a a faɗin jiha, gina makarantun Islamiyya a ƙananan hukumomi 44.

Sai dai kuma Abba ya nuna damuwa dangane da yadda Gwamnatin da ta shuɗe a Kano, ta ƙi ƙarasa sauran makarantun da Kwankwaso bai kammala ginawa kafin cikar wa'adin mulkin sa ba.

Saboda haka sai Abba ya yi alƙawarin ƙarasa makarantun, kuma ya bada umarni ga Ma'aikatar Ilmi ta fara tsare-tsaren fara ɗaukar ɗalibai domin fara zangon karatu.

Sanata Kwankwaso ya ce an kafa MIQRA domin ta riƙa horas da mahaddata Alƙur'ani maza da mata domin samun satifiket ɗin firamare da sakandare, ta yadda za su samu hanyar zarcewa makarantun gaba da sakandare da jami'o'i.

Ɗalibai daban-daban sun jinjina wa Kwankwaso da Gwamnan Kano dangane da wannan shiri mai albarka da aka gina.

25/08/2023

SHARHIN FILM KARAN ARJUN 1997

19/07/2023

SHARHIN FILM DIN BAJIRANGI BAIJAN YA CIKA SHEKARU 8 DA SHIRYAWA

06/07/2023

DA DUMI-DUMINSA: Gwamnatin Tarayya Ta Fara Shirin Karya Farashin Kayan Abinci Ta Kowane Hali, Masu Siyan Kayan Abinci Su Boye Sai A Kiyaye, Amma Fa Shawara Ce Domin Tinubu Ba Irin Buhari Ba Ne

Daga Comr Abba Sani Pantami

Babu wanda ke fatan ka kai shi har ma ka fi shi a rayuwa har ma yayi alfahari da hakan sai UBA Allah ka yiwa Mahaifina
19/06/2023

Babu wanda ke fatan ka kai shi har ma ka fi shi a rayuwa har ma yayi alfahari da hakan sai UBA
Allah ka yiwa Mahaifina

19/06/2023

No Tiktok, No Facebook, No Twitter, No Instagram but He has more than billions followers.
Prophet Muhammad

19/06/2023

GABON'S ROOM TALK SHOW

Is Hadiza Gabon a professional journalist? I suppose the answer is NO... Is the show unprofessional in any way? YESSS...

People have been criticizing the show's host, Hadiza Gabon, for asking her guests deep personal questions. However, few people consider the types of guests she invites. The majority of her guests are film industry celebrities. This type of celebrities are usually known for discussing their personal lives. This is what made a prior show guest, Rakiya Musa, famous overnight. Despite the fact that she had been an actress for some time, it was the way she emotionally told her relationship with someone in the industry that drew people's attention.

Celebrities' private lives are less important to them since they believe them to be assets because people follow the latest gossips in town. This trend benefits both the presenter and the guest of the program by attracting more followers to them. This isn't the first time Hadiza has done anything like this, and it won't be the last. If that's the case, why aren't they boycotting her show? Only a few people are capable of doing so since both the host and the guest want to provide you with the most recent gossip. Do you know that Senator Shehu Sani was once a host to the show? Obviously only few people know that because there wasn't anything new in his program. Can Hadiza muster the confidence to inquire about his girlfriend, if he has one? The answers are obvious.

Let's wait till next week for the latest gossip.

17/06/2023

Dan Allah Jama'a Inada 100 Billion A Zuciyata Ya Za'ai Nayi Withdrawal Dinta.😰

Address

Katagum
Azare

Telephone

08060368013

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when RAMAZ Ventures posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share