Dan yau

Dan yau Yayakake

18/05/2021

Babu wani nasara daba daga ALLAh ba bawani budi da ba daga ALLAH ba abinda ke ginuwa matukar bata hanyar ALLAH Kuma komi yazo Mana yakamata mutuntubi kanmune musamman akan mugayen shuwagabanni to Allah cewa yayi innallah layugayyiruma bi kaumin hatta yugayyiruma bi amfusihim aduk lokacin da kuka bar Allah Allah zai jarabceku da abubuwa K**ar haka tsoro talauci kuncin rayuwa hasaran rayuka rashin shuwagabanni son duniya Kuma ba'a samu lallai sannan Kuma Muna kin gaskiya muddin bakai akataba mutum saiya nuna ko ajikinsa to Ina muku albishir da cewa duk Wanda ya goyi bayan karya saboda son zuciya to karya zata murkusheshi duk wanda yagoyi bayan gaskiya to Allah natare da Mai gaskiya Kuma Allah Bai juyar da sakamakon Mai kyautatawa

Assalamu alaikum dafatan kunwayi gari  cikin kocin lpy
22/12/2020

Assalamu alaikum dafatan kunwayi
gari cikin kocin lpy

02/12/2020

Yan Sanda A Jihar Katsina Sun K**a Jaruma Nafisa Abdullahi A Wani Hotel, Sai Dai An Riga An Saki Jarumar. Ko Menene Dalilin K**ata, Kalli Videon Nan Domin

Assalamu alaikum yan uwana maza da mata da fatan kuntashi lapiya Allah yahadamu da albarkarta amin
31/03/2020

Assalamu alaikum yan uwana maza da mata da fatan kuntashi lapiya Allah yahadamu da albarkarta amin

Address

Azare

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2348162653093

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan yau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share