Abu Yazeed Bnu Yusuf

Abu Yazeed Bnu Yusuf Accessories Mai inganci gakuma farashi mai sauki ga Mai bukata

23/01/2022
23/01/2022

ALLAH KASA MUDACE

09/02/2021
01/12/2020

AMFANIN LALLE DA IRIN MUHIMMANCIN SA AWAJAN DAN ADAM.
1: Ana dafa ganyen lalle ko garinsa da ruwa mace tashiga Na
mintuna 10/15 hatta karamar yarinya "Yar shekara 1 xa'a iya
sata a ciki yana maganin infection da cututtuka Na mata.

2: lalle yana maganin ciwon hakori da warin baki da kuma
tsatsar dake jikin hakora...idan aka dafa lalle da ruwa sai
aringa kuskure baki dashi. Sannan a samu garin lalle da
kanunfari da gawayi adakasu tare aringa goge baki dashi yana
kara karfin hakora sosai

3: lalle yana maganin ciwon kafa musamman irin kakannimmu
da iyaye jijiya ta rike gwiwa za'a kwaba lalle a kunsashi a
gwiwa sai a rufe da Leda ko babdeji abarshi Na tsawon awa
biyu ko daya sannan a cire, bayan ancire sai 'a samu
albabulnat adafashi a ruwan zafi sai a samu towel aringa
dannawa a kafar sai ahada ruwan kal da zaitun asa garin lalle
ahada sai a ringa shafawa a kafar yana maganin sosai domin
mungwadashi.

4:lalle yana maganin cin ruwa Na kafa idan aka lalle da ruwan
kal ko afram sai asa a kafar.

5:lalle yana maganin ciwon huhu idan aka samu ganyen
danyen lalle guda uku 3 sai a dafashi sannan asaka sugar ko
Zuma asha yana maganin ciwon huhu.

6:lalle yana maganin warin kashi da xakaji mutun yana wari da
tsami idan akaje wanka sai aringa dafa lalle yana kara wanke
jiki dashi yana maganin warin kashi sosai.

7:lalle yana maganin jiri(ajijiya) da mutun yakeyi idan aka dafa
lalle asaka Zuma maikyau asha.

8:lalle yana kara karfin farce da maganin tsagewar hannu ( Dan
uba) idan aka yawaita lalle a hannu ko kafa.

9:Ana Shankar lalle a hanci yana buda kwakwalwa..

10:Ana samun ganyen lalle guda uku ko biyu a jika a Kofi a
idan yajuku sai asa sugar asha amma ba'a karasha sai bayan
kwana biyu yana maganin ciwon koda.

11:Ana dafa lalle da Zuma mai kyau aringa sha yana maganin
hawan jini da bugun zuciya wallahi angwada angani.

12:Ana shafawa kuna lalle idan mutun ya kone ko yaji rauni sai
a samu kal tuffa a goga agun sannan a barbada garin lalle akai
kunar xai kame sosai.

13:Ana samun ganyen lalle guda 20 sai a samu ruwa cikin
kwanon San ruwa daya sugar gram 10 ko 20 ajika a ruwan a
ringa sha tsawon kwana 40 yana maganin kuturta insha Allah.

14: yin lalle a kafa yana budewa mace kofofin jini, musamman
macen da jinin al'ada yake mata wasa wata biyu ko uku
sannan yadawo to wallahi yin lalle a kafa tana magancewa
basaikin he Neman maganiba kugwada.

15: lalle yana maganin kurajan jiki daji ( Cancer) idan aka hada
lalle da man shanu aringa shafawa a jiji.

16:lalle yana maganin ciwon Mara ko cikin lokacin da mace
take jinin al'ada idan tasamu garin lallen saita kada aruwa
tasha.

17: asamu ganyen lalle guda 3 da furan lalle da Zuma ajika su
akofi da ruwan zafi asha yana maganin mura.

18:a hada garin lalle da kal aringa shafawa akai yana maganin
ciwon kai.

19: idan mutun yana habo jini yana ta zuba yaki tsayawa sai a
kwaba lalle a Dora akan hancin insha Allah jinin zai tsaya.

20: matar auren da tafiya budewa zata samu lalle ta kwaba da
ruwan dumi ta saka agabanta Na tsawan awa biyu sannan ta
cire tawanke da ruwan dumi yana matse mace sosai.

21:lalle yana maganin rauni Na ciwon sugar idan mai ciwon
sugar yaji rauni yakan Dade bai warkeba to idan aka kwaba
lalle akasa agun zai warke insha Allah.

22:a dafa lalle tare da ruwan kal sai aringa shafawa a baya
yana maganin ciwon baya ko kiringayin irin yanda shafawa
idan kai yana ciwo.

23:ana shawa jariri lalle idan anhaifeshi kafin aimasa wanka
ashfa masa lalle Na tsawon mintuna biyar ko uku yana
maganin cututtuka..

24:Shafa man lalle a karaya yana hade karaya akwai man lalle.

25:ana hada lalle da man wardi ko man lalle ashafawa me
cutar barin jiki.

26:ana hada lalle daman kahhh poor ba kafurba sai anja kahhh
poor yana maganin sanjin kashi.

27:ganye lalle guda biyu da ruwa Rabin Kofi da sugar tea
spoon asha yana maganin shawara.

28:lalle yana Magani karyewar gashi asamu garin lalle kwatan
Kofi da garin habbatussauda cokali 3 da cokali 3 Na ruwan
dumi ko a tafasa ashafa akai Na awa 3 ko 4 sannan a
wanke.....idan kuma gashi bashi da karfi sosai sai a sai asa
lalle Rabin Kofi da cokali biyu Na wardi sai ruwa kramin Kofi
sai ashafa Na awa 1 ko biyu sannan a wanke.

29 Ana hada lalle da Zuma ashafa agashi yana gyara gashi
sosai.

30:Ana hada
Lalle
Zuma
Manja
Hulba
Da kwai
Ashafa ajiki sannan ayi steaming da ruwan zafi (aturara jiki)
yana yaran jiki sosai.

31: ana shafawa gawa lalle yana gyarata.....

Wannan faida Dan Allah idan ka karanta to kawatsama duniya domin anfanuwar Alummar musulmi....

HADISI DAGA ABU HURAIRA*+++++++++++++++++++++*Abu Huraira (RA) ya ruwaito cewa: Watarana naa tambayi Manzon Allah s.a.w ...
30/11/2020

HADISI DAGA ABU HURAIRA
*+++++++++++++++++++++*
Abu Huraira (RA) ya ruwaito cewa: Watarana naa tambayi Manzon Allah s.a.w cewa, “Ya Rasulillah wace Mace ce mafi kyaun hali daga cikin Mataye?” sai Manzon Allah s.a.w ya amsa da cewa, “Ita ce Matar da a duk lokacin da Mijinta ya kalli fuskar ta yake samun kansa acikin natsuwa da farinciki ta dalilin kallon fuskar ta, ita ce Matar da take bin Umurnin Mijinta a koda yaushe sau da kafa a kowane lokaci ya Umurce taa da ta yi masa wani abu, sannan ita ce Matar da ba
ta yiwa Mijinta musu ko gardama akan kowane irin al'amari da ya shafe ta, ko kuma akan kowane irin al'amari da ta sani cewa Mijinta baya so.”
Hadisin: Sunan An-Nasa’i na 3231.
Ya Allah ka hada mu da Mata Nagari masu so da kaunar mu tsakani da Allah, masu kyaun halaye da dabi'u Nagari. Masu ilimin Addinin Islama, Masu koyi da kyawawan halaye na Matan Ma'aiki (s.a.w). Ameen...

14/06/2020

Ba Shuka Bishiyoyi Bane Matsalar Al,ummar Arewacin Najeriya.....
Sako Zuwa Ga Mai Girma Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari..
Tabbas Muna Sanka Kuma Muna kaunar Ka Baba Buhari Amma Hakan Bazai Hana Mufadama Gaskiya Ba Aduk Lokacin Da Yuwuwar Hakan Tataso Baba Buhari.
Kamar yadda Muka Samu Labari Daga Majiyar Mu Cewa Kai Da Kanka Baba Buhari Kabada Umarnin Ashuka Bishiyoyi Har Guda Miliyan 26 Acikin Yankin Arewacin Najeriya Domin Gudun Kwararowar Hamada Acikin Wasu Yankunan Arewacin Najeriya.
Majiyar Tace Za,a Shuka Wa,innan Bishiyoyin Ne Acikin Jahohi Guda takwas 8 Dake Arewacin Najeriya.
Jahohin da Za,a Shuka Wa,innan Bishiyoyin Sune Kamar Haka.
1) Borno
2) Jigawa
3) Katsina
4) Sokoto
5) Yobe
6) Kebbi
7) Kano
8) Zamfara
Sai Nake Ganin Cewa Ba Shuka Bishiyoyi Bane Matsalar Al,ummar Arewacin Najeriya Ba.
Domin Acikin Jahohin da Baba Buhari Kace Ashuka Bishiyoyi Har Guda Miliyan 26 Jahohi Ne dake fama da Matsalar Rashin Tsaro Kuma Shuka Bishiyoyi Guda Miliyan 26 Zai Kara Zama Bara Zana Ga Al,ummar Wa,innan Jahohin Domin Yan Ta,addan Yankin Zasu Kara Samun Mafaka Acikin Yanku Nan.
Dan Haka Magana ta Gaskiya Baba Buhari Ba Shuka Bishiyoyi Bane Matsalar Al,ummar Arewacin Najeriya Rashin Tsaro Shine Babban Matsalar Al,ummar Arewacin Najeriya Ayanzu
Muna Rokon Ubangiji Allah Yacan Za Maka Tunanin Ka Yasa Kasake Kallan Matsalar Rashin Tsaron da Ya Addabi Yankin Arewacin Najeriya Domin Samun Mafita Baba Buhari.
Muna Rokon Ubangiji Allah Yayi Roko Da Hannun Ka Wajan Kawar da Duk Wasu Masu Aikata Harkar Ta,addanci Acikin Kasar Mu Najeriya Baba Buhari.

14/06/2020

GOV ISHAKU APPROVES FURTHER REVIEW OF COVID-19 LOCKDOWN IN TARABA STATE
Executive Governor of Taraba State, His Excellency, Arc Darius Dickson Ishaku has approved with immediate effect the addition of Monday to the number of days allowed for free human and vehicular movements within the state under the state governments current COVID-19 lockdown policy.
However, because of the period given by the State Independent Electoral Commission, SIEC, for Political parties in the State to conduct their party primaries for the forth coming Local Government Council elections, movements will be allowed throughout this week.
This is to enable people travelling long distances before and after the elections to get to their destinations without hindrance.
It is also important to reiterate once again that the ban on inter-state travels is still in force and security agencies are under strict instruction to arrest and prosecute violators. The only exemptions are workers on essential duties.
Gov Ishaku is, however, happy with the level of compliance by the people so far with measures taken by government to contain the spread of the Coronavirus Pandemic and enjoins them to remain vigilant because it is not yet over even though Taraba State presently has no active case of the infection.
The rest of the country, including states with which Taraba State shares borders, are still being ravaged by the pandemic.
His Excellency has also assured that Taraba State will never be caught off guard by the Coronavirus infection because the government is fully prepared with all necessary infrastructure activated and health workers mobilized as part of proactive steps against further outbreak of the disease.
Gov Ishaku urged the people to continue to play their own role by observing all the now familiar protocols of prevention of the virus which include social distancing, wearing of face masks, washing of hands regularly, use of hand sanitizers and staying away from large crowds of people.
He appealed to Christians and Muslims in the state who have now been permitted to resume their normal religious gatherings to do so with decorum and in strict observance of all the preventive measures.
He urged them to continue in their prayers for Taraba State and Nigeria as efforts are being made to contain the pandemic in the country.
Hassan Mijinyawa, MCIPR
Chief Press Secretary to the Executive Governor
Taraba State

28/04/2020

Ya Allāh, You saved Prophet Yūnus from fish, Prophet Ibrāhīm from fire, Prophet Mūsa from Fir'aun, Prophet Yusuff from well, Prophet Muhammad (Sallallahu Alaihi Wasallam) from Quraish, save us from , save us from every difficulty of life, turn all our expectations into reality, because You turn egg into bird, seed into tree, fluid into human, hardship into relief and cloud into rain. Answer our secret and sincere prayers, prosper the work of our hand, wipe away our secret tears, erase our secret fears, forgive our sins and bless us with multiple grace. Ya Allāh, take us to the highest and best position we belong, grant our hearts desires, help us rebuild our scattered dreams, change our status to victory, forgive our parents, guide our children/students, heal our sickness, have mercy on our death ones, defeat our enemies, guide our loved ones, respond to our Du'ās and grant us Jannatul Firdaus. Ameen

Address

Bali
0808200

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abu Yazeed Bnu Yusuf posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abu Yazeed Bnu Yusuf:

Share