Hon. Naziru Shehu Jabbo

Hon. Naziru Shehu Jabbo Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hon. Naziru Shehu Jabbo, Business service, 723 Karofin Madaki Street, Bauchi.

23/02/2023

Create your personalized DP for I WILL MAKE MY VOTE COUNT by Kikiowo Ayoade on GetDP.

23 December 2022.TAKARDAN GAIYATADasunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai. Dukkan Yabo Yatabbata Ga Allah Madaukaki Sarki.Bay...
23/12/2022

23 December 2022.

TAKARDAN GAIYATA

Dasunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai. Dukkan Yabo Yatabbata Ga Allah Madaukaki Sarki.

Bayan Gaisuwa Da Fatan Alheri, Ina Mai Farin Ciki Gayyatanka Zuwa Godiyan Sarauta Na Matawalle Tafidan Bauchi Wanda Mai Girma Tafidan Bauchi Prof Yusuf Bashir Wada Yabani. Wanda Za'a Hadu A Gidan Late Muhammud Jabbo Walin Tafidan Bauchi Ranan Juma'a, 30 ga watan December 2022 da kimanin Karfe 10 :00 na safe

Hakika Zanyi Matukar Farin Ciki Zuwan Ku Domin Rakani Godiya Allah Yabar Zumunci, Ina Rokan Allah Madaukakin Sarki Yakara mana Lafiya Da zaman Lafiya Da nisan Kwana Da Karuwar Arziki A Jiharmu Da ma Kasa Baki Daya

Nagode, Àllah Yabada Ikon Halarta Amin.

Hon. Naziru Shehu Jabbo
( Matawalle Tafidan Bauchi )

Address

723 Karofin Madaki Street
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon. Naziru Shehu Jabbo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share