The Gwadabe Podcast

The Gwadabe Podcast 🎙️ Real conversations, real stories, real lessons.
📌 Talk Shows | Interviews | Inspiration
🎤 Hosted by The Gwadabe Podcasts

27/08/2026

Iyayen mu da s**a riga mu gidan gaskiya Allah gafarta musu 🙏

25/08/2026

Dalilin fara harkar online na mutane da yawa 😅

24/08/2026

Kadan daga cikin tattaunawarmu na wannan sati tare da Yakubu Abbas an Episode 2.
Kuyi subscribing na Youtube Channel namu me suna THE GWADABE PODCAST domin samun cikakken shirin🧏‍♂️

Thank you so much yakubu Abbas for accepting our invitation 🙏Guys ku kasance tare damu domin sauraren qayataccer hirarmu...
23/08/2026

Thank you so much yakubu Abbas for accepting our invitation 🙏

Guys ku kasance tare damu domin sauraren qayataccer hirarmu a The Gwadabe Podcast

21/08/2026

Me Mata daya Abokin…….😅

19/08/2026

Matasanmu Ayau


17/08/2026

Ya rage naku 🧏‍♂️
Kadan daga cikin tattaunawar mu The Gwadabe Podcast Episode 1 Part 2
Kuyi subscribe na YouTube channel namu me suna THE GWADABE PODCAST domin samun cikakken shirin

Alhamdulillah, ina miƙa godiyata ta musamman ga Mal. Muhammad Muhammad bisa karɓar gayyata da kuma kasancewa bako na far...
16/08/2026

Alhamdulillah, ina miƙa godiyata ta musamman ga Mal. Muhammad Muhammad bisa karɓar gayyata da kuma kasancewa bako na farko a The Gwadabe Podcast.

Mun fara wannan tattaunawa a Episode 1, amma saboda wata matsalar fasaha da ta taso yayin recording, ba mu samu damar kammala shirin a lokacin ba. Alhamdulillah, mun sake haɗuwa domin kammala tattaunawar da muka fara.

Ina matuƙar godiya da lokacinka, haƙurinka, da kuma irin gudummawar da ka bayar wajen fara wannan tafiya.

Nagode sosai, Malam. Allah Ya saka da alheri, Ya ƙara maka ilimi, hikima da albarka.

🎙️ THE GWADABE PODCAST
Where Every Voice Has a Story.

15/08/2026

Mal. Gunnah

13/08/2026

Da yawanmu mun dauke social media a baibai sabanin daidai.

Address

Nassarawa Jahun Isah Yuguda Crescent Bauchi
Bauchi
740102

Telephone

+2349060125011

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when The Gwadabe Podcast posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to The Gwadabe Podcast:

Shortcuts

Share