Salim yahya Muhammad

Salim yahya Muhammad Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Salim yahya Muhammad, Business service, Ajiya adamu road, Bauchi.

04/04/2025

Idan kaga dabbobin daji na murnar mutuwa, to tabbas wani zaki ne ya mutu. Allah ya jikan maza.

Dr Idri Abdulaziz dutsen tanshi

01/11/2024
28/10/2022
17/10/2022

Innalilla wa inna ilaihi raji'un!!!
Yau lahadi 16-10-2022 muka yi rashin wani Dattijo Kuma ubanmu
Na'ibin Limamin Masallacin Gwallaga kuma limamin masallacin jumaah Awala, Bauchi.

Allah ya jikan Malam Isa Umar (Isa Imam) ya masa Rahama ya kai haske kabarin ya dayyaba zuriyarsa.
Ameen

Allahu Akbar Mutuwa rigar kowa.

Da sallolinka da hudubarka za mu ringa tunaka

Allah ka sa mu rabu da Duniya lafiya sannan mu cika da imani ameen.

Business service

Address

Ajiya Adamu Road
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Salim yahya Muhammad posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share