Umar Ashiru

Umar Ashiru I am Umar. . . . . . .

12/01/2026
Masuso sukoyi irin wannan editing sumin mgn
24/03/2025

Masuso sukoyi irin wannan editing sumin mgn

ABUBUWAN DA ZAKA IYA CI KO SHA  BATARE DA AZUMINKA YA KARYE BA1.Zaka iya cin duka azuminka bazai karyeba🙅‍♂️2. Zaka iya ...
05/03/2025

ABUBUWAN DA ZAKA IYA CI KO SHA BATARE DA AZUMINKA YA KARYE BA

1.Zaka iya cin duka azuminka bazai karyeba🙅‍♂️

2. Zaka iya cin tafiya da kafa azuminka bai karyeba🙅‍♂️

3. Zaka iya cin kuka azuminka nanan bai karyeba🙅‍♂️

4. Zaka iya cin bacci shima bazai karya ma azumi ba🙅‍♂️

5. Zaka iya shan wuya azuminka bai karyeba🙅‍♂️

6. Zaka iya shan iska da yawa azuminka yananan daram-dam-dam bai karyeba🙅‍♂️

7. Zaka iya shan mamakin magana azuminka yana nan ba abinda yasameshi🙅‍♂️

8. Zaka iya cin bashi amma azuminka bai karyeba🙅‍♂️

9. Zaka iya shan kwana aguje azuminka yananan🙅‍♂️

10. Zaka iya shan wa'azi a wayarka amma azuminka yananan kamar ankafa poll- wire🙅‍♂️

😀😀😀Wannan sirrin kyauta nabaku saboda Allah 🙄🙄🙄🙄

Address

Wunti
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Umar Ashiru posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share