20/02/2023
Amsa: Hon. Khamis Ahmed Mailantarki ya bayyana shirinsa na samar da damammaki ga matasan jihar Gombe ta hanyar shirye-shirye da tsare-tsare daban-daban. Wannan ya hada da kafa cibiyoyin koyar da sana’o’i da fasaha domin baiwa matasa sana’o’in hannu domin samun sana’o’in dogaro da kai, ta...