Noma da kiwo da karatu

Noma da kiwo da karatu Din bun NASA nomads kiwi a Makasar Hausa daidai da zamani da amfanuwa da da gwamnati da NGO a fanin

06/09/2023
06/09/2023

Don Samar da sahihiyar hanya ko dandali don bunkasa harkan noma da kiwo a cikin ilimin zamani da Samar wa Kanan manoma hanyar samun tallafi don tsaya wa akan kafafu nan su.
Hadin Kai ne farko matakin nasara mu

02/04/2019

Muna maraba da duk wanda yasa mu damar ziyar wanan shafi mai matukar tasiri da amfani don bunkasa NOMA DA KIWO a kasar Hausa don taimakon alumman mu saboda samun hanyar dogaro da kai.
Akwai darasi da tsarin muke binxike akai don amfanar mu.
A kara mana hakuri saboda jin kirii.
Kuma muna zaton gudumawar ka/ki don gamsar da kawukan mu game da wanan sana'a mai albarka.
NA DUKE TSOHON CINIKI KOWA YAZO DUNIYA KAI UA TARAR......
GODIYAAAAAA.....

03/02/2019

Noma da kiwo don dogaro da kai.
Shawari.
Tambaya.
Gudumawa.
Karin bayani.
Tsari da nasarar noma da kiwo a kasar Hausa.

Address

Bauchi

Telephone

+2348033164364

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Noma da kiwo da karatu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share