Hon. Ismael H. Dabo support Group

Hon. Ismael H. Dabo support Group Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hon. Ismael H. Dabo support Group, Business service, Cleveland, Bauchi.

‘                            APC TA MU CE  Jam’iyar APC  alkairi ce mu ba ma fushi dakowa muna tare da kowa fatanmu ciga...
22/02/2026

‘ APC TA MU CE

Jam’iyar APC alkairi ce mu ba ma fushi dakowa muna tare da kowa fatanmu cigaban alummarmu

Ku yi hakuri ku huce, ku zo mu hadu mu kawo wa al’ummar mu ayyuka na alkhairi iri daban-daban wannan shi ne Siyasa.

Da ku muka kafa Jam’iyyar nan ta APC kuma Allah yasa ta karbu a wurin al’ummar wannan kasa ta mu mai tarin albarka, don Allah a huce haka ko ba kujera ana gwagwarmaya kuma a samu rabo mai tsoka.

Da fa wasu ne a kujerar ba mu ba, daga baya Allah ya yi wani sila na motsa wasu muka samu dama dan Allah ku yi hakuri.

APC TA MU CE
Awwal Tilde ✍️

Address

Cleveland
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon. Ismael H. Dabo support Group posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share