16/02/2022
ALLAHU AKBAR
Amadadin kungiyar kananun yankasuwa na jihar Bauchi karkashin jagoranchin Alh bala Ibrahim mai takalmi ( bala Rogget ) tana mika sakon ta aziyyarta na rashin daya daga chikin member nta mai suna adamu ( ado ) asanadiyyar jinya dayayi na hatsarin mota wannan kungiya tana bawa iyalansa hakuri da yan uwa gabaki daya Allah yasa ya huta ya yafe masa kurakuransa in tamo tazo yasa muchika da imanee 👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻