04/01/2024
Abubuwan da ake bukata wajen tantantace yan Sanda wanda zaa fara yi 8 ga watan January 2024.
(1) sabon hotonka na passport.
(2) takardan shaidan lafiya daga asibiti.
(3) takardan shaida na tabbacin halayya daga Mai anguwa ko kuma basarake a kauyenku.
(4) takardan indigin, tare da sa hannun chiyaman dinku na LGA.
(5) Katin shaidar Dan kasa NIN [NIMC].
(6) takardan jarabawar Neco/Waec, takardan haihu [certificate of birth/ takardan shekaru [declaration of birth].
(7) takardan form din da ka cika na police.
(8) Guarantors form wanda duk sun saka hannu a cikin takardan.
(9) takardan gayyantan jarabawa [invitations slip].
Note: Duk wani wanda be zo da wadannan takardun ba, zai iya samun matsala wajen tantancewar da zaa fara na yan Sanda a ranar 8 ga watan January 2024.
Allah ya bada saa