Musa Bajinta Knt

Musa Bajinta Knt Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Musa Bajinta Knt, Business service, New Market bida Niger State of Nigeria, Bidako.

25/08/2025

TIRKASHI: Wani dan majalisa a jihar Katsina ya siyawa jama’ar yankinsa Bindigogi masu lasisi a hukumance a matsayin gudunmuwarsa "Constituency Project" domin su kare kansu daga hare-haren 'yan bindiga.

Me za ku ce?

DSS sun cafke shugaban ƙungiyar ta'addanci ta Mamudawa a jihar NejaGwamnatin jihar Neja, ƙarƙashin jagorancin gwamna Muh...
15/08/2025

DSS sun cafke shugaban ƙungiyar ta'addanci ta Mamudawa a jihar Neja

Gwamnatin jihar Neja, ƙarƙashin jagorancin gwamna Muhammad Umaru Bago ta sanar da k**a jagoran ƙungiyar ƴan ta’adda ta Mahmuda wato Abubakar Abba.

Kafin kamen nasa Abubakar shine shugaban ƙungiyar da tuni ta fara kai hare-harenta a yankin ƙaramar hukumar Borgu ta jihar Neja da wasu sassan jihar Kwara.

Shafin X na RFI ya rawaito cewa Bago ya ce jami’an tsaron sirri na DSS ne s**a yi aikin kamen, kuma bayan lokacin sun yi nasarar far masa a garin Wawa.

A wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na Facebook, mai magana da yawun gwamnan ya ce an k**a jagoran ƴan ta’addar ne ba tare da wata turjiya da zata tilasta yin harbi ba.

A cewarsa wannan kamen babbar nasara ne ga ci gaban tsaro a Najeriya, wanda ke nuna yadda gwamnati ke ƙoƙari wajen ganin an kakkaɓe ayyukan ta’addanci a Najeriya.

Gwamnan ya kuma jadadda ƙudurinsa na aiki kafada-da-kafaɗa da gwamnatin tarayya wajen kare Lafiya, rayuka da kuma dukiyoyin al’ummar kasar.

16/06/2025
25/02/2025

Shagon bahagon yanda yakashe me mashin a Kano Amma yashiga hannu jammian tsaron na kasa

Address

New Market Bida Niger State Of Nigeria
Bidako

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Musa Bajinta Knt posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share