SABON GARIN ILLO

SABON GARIN ILLO Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from SABON GARIN ILLO, Business service, SABON GARIN ILLO BAGUDO LOCAL GOVERNMENT, Birnin-Kebbi.

29/10/2025
28/10/2025

Akwai Ayar Tambaya Kan Maƙudan Kuɗaɗen Da Matasan Ƴan Mata Na Cikinmu Ƴan Fim Ke Samu, Cewar Dattijo Husaini Sule Ƙoƙi

Ya ce: "Mu ne muka gina wannan masana’antar ta shirya finafinan da karfinmu domin isar da sako mai kyau tun lokacin daɓe, tun lokacin wasu ba a haifi iyayensu ba, iya bauta mun yi domin sana’ar ta samu karbuwa a kowanne sassa a faɗin kasar nan.

Amma yau an wayi gari saboda son mata irin na mutanenmu sai yarinya ta shigo masana’antar, gobe ka gan ta ta zama hamshakiya da babbar mota wannann yana mutukar ba ni mamaki ga shi yanzu film ɗin ma sai an ga dama ake saka mu a cikin wasu finafinan."

Me za ku ce?

27/10/2025

The Nigerian🇳🇬 naira closed the week stronger at 1,455.5 naira 1 per US dollar on Friday, up from 1,461 naira on Thursday, according to Central Bank data. The currency showed steady resilience throughout the week, while parallel market rates ranged between 1,487 and 1,492 naira, reflecting modest stability in forex trading.

27/10/2025

ALLAHU AKBAR: Pastor ya karɓi addinin Musulunci bayan ya sha kayi a yayin da s**a yi muƙabala da wani Malamin addinin Musulunci.

Paston ya sha ruwan hujjoji, da yake yana da buɗaɗɗiyar zuciya ta karɓar gaskiya sai ga shi ya karɓi Musulunci a wurin Malamin da s**a yi muƙabalar.

Allah ya tabbatar da shi kan addinin Musulunci da kuma sunnar Manzon Allah SAW ya albarkaci rayuwarsa.

Address

SABON GARIN ILLO BAGUDO LOCAL GOVERNMENT
Birnin-Kebbi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SABON GARIN ILLO posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share