Umar magaji Lema

Umar magaji Lema Kebbi

Yadda Al'ummar Jahar Kebbi Sunka Zabi Dr Nasir Idris Kauran Gwandu Gwamnan Jahar Kebbi Azaben Da Yagabata Na 2023 Haka Z...
05/01/2026

Yadda Al'ummar Jahar Kebbi Sunka Zabi Dr Nasir Idris Kauran Gwandu Gwamnan Jahar Kebbi Azaben Da Yagabata Na 2023 Haka Zasu Sake Zabensa 2027 Amatsayin Gwamnan Jahar Kebbi Akaro Na Biyu ✌

Jahar Kebbi Ta APC Ce Insha Allahu

05/01/2026
24/12/2025
26/11/2025

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya tabbatar da sakin ɗaliban makarantar sakandaren mata da ke garin Maga a jihar Kebbi daga hannun ƴan bindiga.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/4adbKd6

26/11/2025

Gwamnan Jihar Kebbi Nasir Idris ya ce ɗaliban jihar da aka kuɓutar daga hannun ƴanbindiga na cikin ƙoshin lafiya.

A wani taron manema labarai da gwamnan ya gabatar a fadar gwamnatin jihar da ke Birnin Kebbi jim kaɗan bayan sanar da sakin ɗaliban, gwamnan ya gode wa shugaba Tinubu da sauran jami'an tsaro da s**a taimaka wajen kuɓutar da ɗaliban.

18/11/2025

Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris ya faɗi hakan ne bayan garkuwa da ɗalibai da ƴan bindiga s**a yi daga makarantar sakandire ta ƴanmata da ke garin Maga.

Allah yasa mudace
18/11/2025

Allah yasa mudace

Jami'an tsaron Najeriya sun bazama neman ɗaliban da aka sace a Kebbi

Ƙarin bayani - https://bbc.in/3XAodQE

17/09/2025

Aliko Dangote ya faɗi hakan ne yayin wata ganawa da manema labarai a matatar mansa da ke Legas.

Hamshaƙin attajirin na Afirka ya kuma ce direbobin tankokin man na kamfaninsa na da damar shiga ƙungiyar NUPENG ba tare da an tursasa musu ba.

Address

Lema
Birnin-Kebbi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Umar magaji Lema posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share