11/10/2025
kayi Abin da Commissioner Youth na kebbi state Ya kasa
kayi Abin da sanator kebbi south Ya kasa
kayi abinda House of rep yauri shanga Ngaski Ya kasa
Akan zaben engr Ahmed Rufai Khalifa katikan ubandoma Yauri
president National Youth Council of Nigeria NYCN
kabiru sama'ila Allah Ya saka maka da mafificin Alheri
Daga Abdulmuminu B Aliyu