Kungiyar Taimakon Kai-da-Kai Argungu L/g

Kungiyar Taimakon Kai-da-Kai Argungu L/g WANNAN SHAFI MUN BUDESHI DON TAIMAKON KAI-DA-KAI

22/12/2025

NAME: ABDULAZIZ MUHAMMAD
ACCOUNT: 5378435912
BANK: MONIE POINT

AIKI YA FARA GUDANA YANDA YA DACE ALLAH YASAKA MA JAMA'A DA AL'HERI AMIN,  MUTANE SUNA KOKARI WALLAHI
22/12/2025

AIKI YA FARA GUDANA YANDA YA DACE ALLAH YASAKA MA JAMA'A DA AL'HERI AMIN, MUTANE SUNA KOKARI WALLAHI

22/12/2025

SAKON NEMAN TAIMAKO DON GINA MAKARANTAR ISLAMIYYA

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh.

Da wannan sakon muke neman taimakon ’yan’uwa Musulmi da masu kishin addini, domin gina Makarantar Islamiyya wadda za ta taimaka wajen koyar da Al-Qur’ani mai girma, Hadisi, Fiqhu da sauran ilimin addinin Musulunci ga yara da matasa.

A halin yanzu, akwai karancin wurin karatu da kayan koyarwa, wanda hakan ke hana yara da dama samun ilimin addini yadda ya kamata. Saboda haka, muna neman gudummawa ta kuɗi, kayan gini ko duk wata irin taimako da Allah Ya sa a zukatanku, domin cika wannan aiki na alheri.

Lallai duk wanda ya taimaka a wannan aiki, yana da lada mai girma a wurin Allah, domin Manzon Allah (SAW) ya ce:
“Duk wanda ya gina masallaci ko wurin ilimi domin Allah, Allah zai gina masa gida a Aljanna.”

DON BADA GUDUN MAWA:
Account: 5378435912
Name: Abdulaziz Muhammad
Bank: MONIE POINT

Muna roƙon Allah Ya saka wa duk masu taimako da alheri, Ya albarkaci dukiyoyinsu da rayuwarsu. Ameen.

Wassalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh

14/12/2025

Address

Argungu
Birnin-Kebbi
860001

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00

Telephone

+2348065712333

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kungiyar Taimakon Kai-da-Kai Argungu L/g posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share