Goni Bukar Mohammed

Goni Bukar Mohammed G B M N

30/04/2025

🚨Gwamnatin Jihar Kano ta ware ₦15,667,634,645.10 domin biyan hakkin tsofaffin kansilolin da su kayi aiki lokacin tsohuwar gwamnatin APC karkashin Abdullahi Ganduje daga 2014 zuwa 2024.

Bayanin Hakan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da kwamishinan yaɗa labarai da Al'amuran cikin gida na jihar kano Comr. Ibrahim Abdullahi Waiya ya aikewa da manema labarai jim kaɗan bayan kammala zaman majalisar zartaswa karo 27 da ya gudana a gidan gwamnatin jihar kano dake rukunin gidaje na Kwankwasiyya.

Sanarwar ta ƙara da cewa majalisar ta amince da ware N5,386,380,955.00 domin ɗaukar nauyin ɗalibai 1002 da za'a kai su kasashen waje domin karatu a karo na biyu da kuma wasu makarantun a nan gida Nijeriya.

Zaman ya amince da warewa ma’aikatar ilimi ₦1,212,571,013.79 domin inganta makarantar koyon addinin musulunci (SIS), a ƙananan hukumomin Dawakin Tofa da Tofa da kuma Ungogo.

Haka zalika Sanarwar ta bayyana cewa an amince da kashe ₦11,000,000.00 ga ma'aikatan ma'aikatar muhalli da sauyin yanayi domin biyan alawus alawus na watanni 11 ga masu gadin gandun daji su 100.

A dai zaman majalisar zartaswa na 27 a ranar Talata, 29 ga Afrilu, 2025, Gwamna Abba Kabir Yusuf ya karɓi babbar lambar yabo ta hadin gwiwa da kungiyar likitoci ta kasa (NMA) ta bayar a jihar Katsina; ta hannun shuwagabannin ƙungiyar wanda kwamishinan lafiya na jihar Kano Dr Abubakar Labaran Yusuf ya wakilta, kamar yadda kwamishinan yaɗa labarai na jihar kano Ibrahim Abdullahi Waiya ya bayyana.

05/10/2021
Happy jemma,a mubarak
09/10/2020

Happy jemma,a mubarak

Good  day 2u all
04/10/2020

Good day 2u all

Address

Bra Bra Estate Damaturu
Damaturu

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Goni Bukar Mohammed posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share