23/05/2022
An Kara Sabon Haraji Alan masu Amfani da layukan Waya Wajin Kira Waya
Assalamu Alaikum Jama’a Barkanmu da Wannan Lokaci da fatan kowa yana cikin koshin Lpy. Federal Government ta kara sabo haraji akan masu kiran waya, sannan kuma ta bayyana amfanin da za ayi da wannan ribar da zata samu ta harajin Gwamnatin shugaba Buhari ta kallafawa masu kiran waya sabon haraji an...