Abu Bakr Danmadu

Abu Bakr Danmadu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abu Bakr Danmadu, Business service, 250, Damaturu.

13/06/2022

Name * First Last Mobile Number * Email Address * Verification Data All fields data must be accurate BVN * NIN * State of Origin * Date of Birth * NSEIP DATA NSEIP DATA Consideration Category * Household SME Enterprise what category are you applying for? How will you utilize given funds? * Are you a...

N-Power Batch C: Buhari ya bada umurnin a kara diban mutum milyan 1, inji Minista Sadiya Farooq.Ministar harkokin jin ka...
23/03/2022

N-Power Batch C: Buhari ya bada umurnin a kara diban mutum milyan 1, inji Minista Sadiya Farooq.

Ministar harkokin jin kai da jin dadin al'umma, Hajiya Sadiya Umar Farouq ta bayyana cewa kimanin yan Najeriya milyan shida da rabi s**a nemi zango na uku na shirin aikin N-Power. Gwamnatin tarayya ta kaddamar da shirin daukar matasa aikin wucin gadi na N-Power ne a shekarar 2016.

Shirin na baiwa matasa aikin koyarwa ko noma tsawon shekaru biyu kafin a yaye su. Kawo yanzu, an yaye wadanda s**ayi musharaka a zango na daya A da zango na biyu B.

Hajiya Farouq ta bayyana adadin wadanda s**a nemi na zango na uku ne a taron kaddamar da tsarin kula da yan gudun hijra a Abuja, rahoton Punch.

"Ma'aikatar ta samu nasarar yaye mutum 500,000 na zangon A da B a 2020 kuma mutum milyan 6.4 sun nemi zangon C. "Karkashin zango na uku C dibar farko, an dauki mutum 510,000 kuma suna amfana yayinda za'a dauki karin mutum 490,000 bisa izinin shugaban kasa na a kara mutum milyan daya."

Manu

22/02/2022

Npower Batch C Stream 2 Biometric Verification Exercise This is to inform all Npower Batch C Stream 2 Volunteers that Npower Nasims has commenced biometric verification exercise for batch C Stream …

Address

250
Damaturu

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abu Bakr Danmadu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abu Bakr Danmadu:

Share