Danbatta Printing Press

Danbatta Printing Press Well come customers

11/08/2017

DUNIYA KENAN!!!
Wata rana kaga budurwa da danta Matar aure Babu. Talaka yana Sadaqa Mai kudi na Sata. Mawaki ya fadi gaskiya Malami yayi karya. Masoyinka ya cuceka Makiyinka ya taimake ka. Wanda baka Sani ba yaso ka Dan uwanka yaki ka. Mai lafiya ya Mutu Mara lafiya na raye. Kada ka damu da yabon Mutane ka nemi yardar Allah. Dan Adam baa iya Masa.
"Yawan dukiya ba shi ne Arziki ba, nutsuwa, kwanciyar hankali da wadatuwa abinda Allah ya baka shi ne Arziki. Sai muyi nazari
:
:
Allah yasa mudace

18/06/2016

ME KA SANI DANGANE DA ALQUR'ANI MAI GIRMA.
Qur'ani na da harrufa 323,015
Qur'ani na da Juzi'i 30 Qur'ani na da Hizbi 60
Qur'ani na da rubu'i 240
Qur'ani na da ushuri 480 Surorin Makkah 85
Surorin Madinah 29
Surarin da s**a fara da 'Alhamdu' guda 5 . Surorin da s**a fara da Tasbihi guda 6
Surorin da s**a fara da harrufa guda 19
Guraren Sujjada a Qur'ani guda 15 Farkon wanda ya fara bayyana karatun Qur'ani cikin Sahabbai a Makkah shi ne Abdullahi bn
Mas'ud
Kalma mafi tsayi a cikin Qur'ani ita ce
'Fa'asqainaakum uhu' ta na da harrufa 11 a rubutun ta na larabci.
Qira'ar da tafi shahara wajen karatun Qur'ani ita ce ruwayar Hafs daga Aasim. Hafs ya bar
duniya a shekara ta 180 H, Asim kuma 127H
Tsuntsaye da aka ambaci sunayen su a Qur'ani; *Alba'ubh
*As Salwa
*Al Guraab
*Al Jarad
*An Nahl
*Al Hudhuda *Az Zubab
Sahabin da aka ambaci sunan sa a Qur'ani Zaidu bn Thabit a cikin Suratu Ahzab Rabe-raben Qur'ani ; akwai Surori masu suna;
*As Saba'ud Diwaal- sune Bakara, Aali Imran, Nisa'i, Ma'ida, A'araf, An'am, Yunus. Su 7 ne, su s**a fi tsayi.
*Akwai Almi'aini; daga bayan
Yunus zuwa Surorin da s**a
kai ayoyi 100 ko kusa da haka
*Almathani
*Almufassal su ne kananan surori daga 'Qaaf' ko 'Hujrat' .
Surah mafi girma ita ce Suratu Fatiha
Aya mafi girma ita ce Ayatul Kursiyyu
Shugaban masu Tafsirin Qur'ani shi ne Imamud Dabariy
Annabin da aka fi ambaton sunan sa a Qur'ani shi ne
Annabi Musa (s.a.w) sau 136 Sura ta karshen sauka cikin Qur'ani ita ce suratun Nasr (Iza ja'a)
Aya ta karshen sauka a Qur'ani ita ce aya ta 281 a cikin Bakara (Wattaquu yauman) a magana
mafi inganci
Surorin da aka ambace su da sunan dabbobi;
*Baqara-Saniya
*Namli-Tururuwa
*Ankabut-Gizo Gizo
*Nahli-Qudan Zuma
*Fiyl-Giwa
Surorin da aka ambace su da sunayen Annabawa;
*Suratu Yusuf
*Suratu Hud
*Suratu Ibrahim
*Suratu Muhammad
*Suratu Nuh *Suratu Yunus
Surorin da aka ambace su da sunayen su taurari;
*Suratut Najm
*Suratul Qamar *Suratud Dariq
*Suratush Shams
*Suratul Buruj
Surorin da aka ambace su da sunayen lokuta;
*Suratul Fajr
*Suratul Laili
*Suratud Dhuha
*Suratul Asr
Dabbobin da aka ambace su cikin Qur'ani;
*Baqara Saniya
*Ba'ubha Kwarkwata
*Zubaab Quda
*Namli Tururuwa
*Hudhuda tsuntsu
*Naaqah Raquma
*Khail Doki
*Bighaal Alfadari
*Himar Jaki
*Qusuurah Zaki
*Jaraad Fari *Zi'b Kerkeci
*Kalb Kare
*Guraab Hankaka
*Fiyl Giwa
*Ankabuut Gizo Gizo
*Nahl Zuma *Su'ban
*Ibil Rakumi
Sunayen Mala'iku da ya zo cikin Qur'ani;
*Jibril
*Miika'iil
*Maalik
*Haruut
*Maarut
Daular da aka ambace ta cikin Qur'ani ita ce daular Rumawa-Ruum
Qabilar da aka ambace ta a cikin Qur'ani ita ce qabilar
Quraishawa-Quraish Littattafan Tafsiri da s**a fi shahara
*Tafsirud Dabari
*Tafsiru Ibn Katheer
*Tafsiru Ruhul Ma'ani-Aluusiy
*Tafsirul Qurdabi
*Tafsiru Mafaatihul Gaib .
Gurare 4 sunan Annabin mu Muhammad (SAW) ya zo a cikin Qur'ani;
*Aali Imran aya ta 144
*Ahzab aya ta 40
*Muhammad aya ta 2 *Fathi aya ta 29.
Daga littafin
ﻣﺎﺫﺍ ﺗﻌﺮﻑ ﻋﻦ ﺍﻟﻘﺮﺁﻥ ﻭﺍﻟﻨﺒﻲ
Please don't forget to share, this is worth
sharing. Qur'ani abin Alfahari ne.

22/06/2015

HAPPY RAMADAN KAREEM TO ALL FANS

23/01/2015

Juma'atul Kareem fans

13/08/2014

Computer service
Photo Copy
Lamination
Typing Setting
Online
Project
Invention Card
Porter
Plastic ID Card
Bernard
One Minute Photo
Scanning
Memo
Calendar
Striker
Leader etc

Address

Dambatta

Telephone

+2348131000777

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Danbatta Printing Press posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share