It's nura basiru councillor

It's nura basiru councillor In Ãlläh I trust🖕

Tsuntsu da ya sauka bisa reshen bishiya, baya tsoron reshen ya karye, don ba da shi ya dogara ba, da fukafukansa ne. Dol...
28/04/2025

Tsuntsu da ya sauka bisa reshen bishiya, baya tsoron reshen ya karye, don ba da shi ya dogara ba, da fukafukansa ne. Dole ne ka samarwa da kanka ƙarfi na karan kanka. Idan ka gina kanka, ka tsaya da ƙafarka, ba za ka ji shakkar shiga ko'ina ba.
~ Isa Sadi

TSARABAR DARUSSA.. cuta mafi yaɗuwa a ɗabi'unmu shine "Procrastination" cutar jinkirta aiki, cewa "gobe zan fara" gobe z...
23/04/2025

TSARABAR DARUSSA.. cuta mafi yaɗuwa a ɗabi'unmu shine "Procrastination" cutar jinkirta aiki, cewa "gobe zan fara" gobe zan.." "an jima kaɗan zan.." In lkcn yayi sai a tarar ba kai ba, "yau karfe kaza zan kwanta" lokacin yayi kana kallon film ko scrolling ckn media, "gobe da safe zan fita gudu" a tarar kana bacci. Ɗa nah abunda ya kamata ka sani.. Yayinda kalmominka basu tafiya da aikinka, a hankali kake rasa ƙarfin yaƙini ckn jikinka, hakan ke gadar maka da damuwa duk lkcn da ka duba aikin da last month kace zakai bakayi ba, psychologically yake illa ga decision-making naka, ka sani.. wanda bai girmama kansa ba, wasu basa girmama shi.
Ɗa nah, Abin da ba zai daɗe ba yana zuwa da sauƙi, abin da ya zo da wuri kuma ba ya daɗewa, ka ware lokaci kuyi magana da kanka, ka tabbatar wa kanka fara duk abunda da kake ganin girmansa, ka fuskanci duk abunda kake tsoronsa, Sau da dama YA'NCInka ne acan wajen da tunaninka ke tsoronsa. Ba matsala bane tafiya a hankali, matsala ita ce ka tsaya gaba ɗaya baka tafiya.

Ɗa nah, rayuwa ba tsere bace kuma ba hanya ce mai sauƙi da zaka taka kafarka rana ɗaya ba ka kai karshenta. Duk abin da yake da amfani da ɗorewa sai da wahala da haƙuri ake cin masa, Inka fiya gaggawa zakayi biyu babu. "Gigin ruwan Kogi baya hana ruwan, zama ruwan sha"
Ɗaukaka shahara da kuɗi ba'a nemansu dare ɗaya a samu, wanda ya shahara rana ɗaya, rana ɗaya shaharar take gudu ta barshi, Sunnar rayuwa ta nuna abinda yazo maka da sauri kuma da sauƙi to cikin Sauri da sauƙi yake tafiya.
Dan haka Ka hora zuciyarka wajen jajircewa da haƙuri insha Allahu zakai nasara.

Kana Matashi.. Ka dena kokarin burge kowa specifically ya'n matan nan, ka kashewa mindset da mafarkinka wannan kuɗi zaka...
23/04/2025

Kana Matashi.. Ka dena kokarin burge kowa specifically ya'n matan nan, ka kashewa mindset da mafarkinka wannan kuɗi zaka ga yadda mutane da ya'n matan zasu bibiyeka.

Inda hali ka gujewa soyayya, in kuma ka afka ka ka dena renonta da Naira, soyayyar da aka gina da kuɗi da kuɗi kaɗai ake iya raya wannan soyayya, dan haka karka sa kanka a wannan rigima.

Ba wanda zai taimakeka ina tabbatar maka kai zaka tashi ka taimaki kanka, Wadanda s**a manta dakai mafarkinsu suke ginawa Kaima ka mantasu ka fuskanci mafarkinka, Karka sake yi wa wani ƙorafin mai yasa ya dena damuwa dakai, domin Kulawar dake zuwa bayan ƙorafi "pretending" ce kawai.

Ka yarda da kanka! zaki bai taɓa damuwa da abinda dabbobin ke cewa akansa, wanda ya yarda da kansa bai damuwa da cecekucen mahassadansa.
Cikar yarda da kanka shine "yin shiru yayin da ka gano har a zuci basa sonka, yin shiru yayinda s**a dariya akan mafarkinka, yin shiru yayin da suke gulmarka a gefe suna zaginka" inde baka manta mafarkinka to kawai kaci gaba da tafiya kai kaɗanka!

22/04/2025

Matukar kana son ka fi kowa arziki🥰 to duk lokacin da ka ga wani da abin alheri🥱ka yi masa fatan alheri☑️👌

Wani Sarki Ya Tambayi Wani Talakan Sa, Yace "Ya Kai Talaka Ka Bani Shawara Ta Gaskiya Mai Kyau, Hukuncin Me Yakamata Na ...
22/04/2025

Wani Sarki Ya Tambayi Wani Talakan Sa, Yace "Ya Kai Talaka Ka Bani Shawara Ta Gaskiya Mai Kyau, Hukuncin Me Yakamata Na Yankewa Ɓarawon Da Ya Saci Rabin Buhun Masara",?

Sai Talakan Yace "Ranka Ya Daɗe, Aje Ayi Bincike Gidansa Idan Yana Da Abinda Zaici Kuma Yayi Sata Toh A Yanke Masa Hannu, Idan Kuma Wahala Ce Bashi Da Kuɗin Kayan Miya Ne Yasa Yayi Sata Toh A Yafe Masa.

Idan Kuma Yunwa Ce Tasa Yayi Sata Saboda Bashi Da Abincin Gaba Ɗaya Toh A Yanke Hannun Sarki Domin Shine Yayi Sakaci Yunwa Ta Sauka A Kasarsa Har Talaka Yayi Sata", Sarki Yace "Ku K**a Shi Kuyi Masa Bulala 77 Da Mari 40"😂😂

"Wasu lokutan ubangiji yana jarabtarmu da wata kaddararne domin yakaremu daga wata musiba a rayuwa".
22/04/2025

"Wasu lokutan ubangiji yana jarabtarmu da wata kaddararne domin yakaremu daga wata musiba a rayuwa".

10/12/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Aleeyu Headeer, Ummu Husnah

13/03/2023

Bazan gane tanasonkana💝💓 saita kawoma Ramadan basket malam💃

Address

Dan Dume

Telephone

+2348138454304

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when It's nura basiru councillor posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to It's nura basiru councillor:

Share