Muhammad Sani Haruna.

Muhammad Sani Haruna. We are selling Cattle bulls contact us on 08065880657 or [email protected]

Allah ya datar damu.
16/05/2024

Allah ya datar damu.

14/05/2024

WAKAR FATIMA MAI ZOGALE.
ANYI WAKAR NE DAN A BATAR DA HANKALIN `YAN AREWA SABODA TSANANIN TSADAN RAYUWA DA AKE CIKI.
SOCIAL MEDIA ITACE HANYA MAFI SAURIN ISAR DA TSADAN RAYUWA DA AKE CIKI DAN HAKA AKAYI AMFANI DA ITA DAN BATAR DA HANKALIN MUTANE AKAN TSANANIN RAYUWA AKE CIKI.

12/05/2024
Allah yasa mudace.
09/05/2024

Allah yasa mudace.

Allah ya datar damu
06/05/2024

Allah ya datar damu

04/05/2024

Malaman makarantun Islamiyya da na Furamare bayan iyaye ,sune mataki na biyu na dora mutane akan tafarkin tarbiyya da fara bude tunanin jama'a da ilimi.

Saidai bayan girma ya zowa Kowa da cigaba a rayuwarsa ,ba kowa ne yake iya tunawa da malamansa na Furamare da Sakandire ba ,dan sanin halin da suke ciki,koda adu'a ce ayi musu.

Ta wacce hanya kuke tunawa da malamanku na farko da s**a koyarwa daku a Islamiyya ko Furamare?

Muna dakon ra'ayoyinku

Hmmm!! Allah ya kyauta.Magashi me zakace yanzu??
01/05/2024

Hmmm!! Allah ya kyauta.
Magashi me zakace yanzu??

20/04/2024

Allah ya dataddamu

11/04/2024

`YAN KASUWAN NIGERIA KUCI GABA DA TSADA WATA KILA TALALA ALLAH YAKE MUKU.
RANDA KUKA TASHI KARYEWA TALAKA BAZAI TAUSAYA MUKUBA.

Address

Saminu Turaki Street
Darazo

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhammad Sani Haruna. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Muhammad Sani Haruna.:

Share