Malam Dila fans

Malam Dila fans Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Malam Dila fans, Business service, KATSINA, Daura.

fatan nasara
24/05/2026

fatan nasara

hukuncin shugaban Kadar koria ta arewa kenan
23/01/2026

hukuncin shugaban Kadar koria ta arewa kenan

Jan hankali ga jama'ar mu kuji tsoron allah
06/10/2025

Jan hankali ga jama'ar mu kuji tsoron allah

Gomnan gobe in Allah yaso
02/02/2025

Gomnan gobe in Allah yaso

25/04/2024
24/04/2024

Ya Allah kaikasan abinda zai faru damu gobe ya Allah kasa alkairi Allah ka yaye mana amin

Malam Mai Kik ksd ngw
24/04/2024

Malam Mai Kik ksd ngw

Sakon mai gidan na malam dilaIngawa Media Team Tana Magana.Dafatan Kowa Dakowa Yana Cikin Koshin Lafiya Allah Yasa Haka ...
25/04/2023

Sakon mai gidan na malam dila

Ingawa Media Team Tana Magana.

Dafatan Kowa Dakowa Yana Cikin Koshin Lafiya Allah Yasa Haka Amin, Wannan Qungiya Mai Suna Asama, A Qarqashin Jagorancin Chairman Media Na INGAWA LGA A Jam'iyyar PDP Yusufah Zubairu Yandoma Cikin Biyayya Da Girmamawa Tana Mika Qoqon Bara, Izuwa Ga Duk Wani Mai Ruwa Da Tsaki Da Ayi Abinda Yakamata Wurin Yin Duk Wasu Tsare Tsare Da Qungiyar.

Domin Samun Cigaba Da Tallata Hajar Jam'iyyar PDP Dakuma Duk Wani Dan Takara Ko Kuma Mai Mulki, Kamar Yadda Aka Saba Anayi.

Nayi Wannan Rubutu Ne Domin Cewa Duk Wani Tsare Tsare Dakuma Duk Wani Hali Da Duniya Take Ciki Dakuma Samun Labarai Acikin Qanqanin Lokaci Ce Take Aiwatarwa Aiki Ko Taimako Dadai Sauransu Duk Tahanyar Media Ake Yadawa.

Masuyin comment nabanza akan mai gida Ahmad Babba Kaita da masuyin like nasan zuciya sai kuci gaba dayi Amma idan bakace...
17/04/2023

Masuyin comment nabanza akan mai gida Ahmad Babba Kaita da masuyin like nasan zuciya sai kuci gaba dayi

Amma idan bakacema kaita jarumi ba bazakacemar raggo ba

Maganar raba kaya kamar yadda yace yadaga to yadaga kamar yadda kayan sa ne haka idan Akwai kudin uban wani sai yayi magana

Wai hadda wasu zasu ringa comment da cewa wai dama duk karyane
Dama bawai rabawa yayi niyyar yiba hassali kamar bakusan waye ba

Shi babba kaita kowa yasan adali ne amma wasu mikiya Allah suna binsa da bakar yadiya kamar wa inchan yan APC matassa adalci
Wanda sun riga sun wulakanta Wanda basu da daraja a idan yan daura baki daya dama yan katsina state

Kuma har gobe muna tare da fushin su muna ganin su da baki bazausu taba yin fariba

Maganar raba kaya da mai gida ya daga a yadda nike gani akai sa hannun dangane da tsoron abinda zaije ya dawo na yaranchan masu matsala yan APC azzalumai kuma mun sani

Amma sun koma baya suna zaginsa saboda basusan darajar matum mai kimaba

Bai kamata ace kaf daura ba kaf daura akai Wanda Zai zagi babba kaita ba walhi amma saboda zalunci da rashin adalci wai zaace baya da adalci
To ubanda yaki zagi ko mumunann furuci uban uwassa yaci uwassa
Malan Dila Ydm ne idan kana data cewa kace

Muda Ahmad babba kaita kuma amana
Sakon rubutun mai gida malam dila daga naka dila fans

Yana da kyau karinga hada ma'amularka da manyan mutane kamar irinsu Dan Turai nagarin yandoma saboda halin rayuwa
13/04/2023

Yana da kyau karinga hada ma'amularka da manyan mutane kamar irinsu Dan Turai nagarin yandoma saboda halin rayuwa

Address

KATSINA
Daura

Telephone

+18106087876

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Malam Dila fans posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share