02/03/2022
Russia Ta Raini Ukraine Ta Bata Yancin Kai Shine Yanzu Takeso Taci Amanar Russia Ta Hade Da NATO Dan America Ta Kafa Sansani A Border Russia Saboda America Tana Leken Asirin Russia
Kafin Russia Tabawa Ukraine Yancin Kai sunyi da wajewa ba ita (Ukraine) ba hadewa da NATO sannan s**a yarda sai Russia Ta Basu Yancin Kai Shine Yanzu sukeso su b***e Hhhhhh😂🤣 Allah De Ya Kyauta Ukraine Itace ta butulci Russia ita Kuma Russia bazata lamunta Baaaaaa.
Send a message to learn more