Al-Hidaya Integrated

Al-Hidaya Integrated Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Al-Hidaya Integrated, Business service, Sharada phase 3 Jaen, Dorayi.

Nation wide delivery
05/12/2023

Nation wide delivery

04/12/2023

Mata suna cewa ba mazajen aure.

toh ga wani challenge.

Don Allah ki hau social media yanzu, ki rubuta wannan:

Ni wacce, ina neman miji salihi, mai addini, mai rufin asiri, kuma mai asali.

Ni ma zaka same ni kyakkyawa, mai addini, salaha, kuma ba mai son duniya ba.

Idan ka shirya kazo kaga mahaifina.

Kayi lefe yadda zaka iya, babu bid'ar biki, babu wata extra dawainiya, babu event, babu party.

Ni ma iyaye na zasu kamanta wajen hidima daidai gwargwado.

Ba zaka takura ba, mu ma baza mu takura ba.

Insha Allah idan ki kayi wannan, zaki aure cikin sati daya ko biyu.

Manyan abubuwan da suke hana aure sune na lissafa a sama.

Akwai mutanen kirki da suke son aure amma iyaye da mata sun tsawwala. A jaraba wannan.

Meye raayoyin ku?

01/12/2023

JAZAKALLAHU KHAIRAN AL-PROFESORRR

30/11/2023

SAFETY FIRST!!! SAFETY LAST!!!

25/11/2023

Address

Sharada Phase 3 Jaen
Dorayi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-Hidaya Integrated posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share