Sani Mai Gwanjo Zakirai Salama

Sani Mai Gwanjo Zakirai Salama Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sani Mai Gwanjo Zakirai Salama, Business service, Zakirai kofar gabas Gabasawa l. g, Dorayi.

13/11/2018

Assalamu alaiku Abokaina ina yimuku fatan alkhairi fatan kuna lahiya ina tare daku koyaushe sahibaina

05/09/2018

Assalm SANI SALAMANE KE TARE DA KU aKOyaUSHE ANA TARE BARABUWAFA NI DA KU.

KUNA SAN KAYAN YARA MASU SAUQINE? KAMAR WADUNA RAGUNA HULA SAFA DUk NA YARA AFAraHI MAI SAUKI, TO KU GARZAYO BAYAN GIDAN IYA SABON GARI LG ZARIA SAI KUNZO

Assalamu alaikum jama'a fatan alkhairi areku inanan taredaku kuma zakuciga da samun kaya masu sauki a wajinmu ba tsawwal...
16/12/2016

Assalamu alaikum jama'a fatan alkhairi areku inanan taredaku kuma zakuciga da samun kaya masu sauki a wajinmu ba tsawwala zanin gado kukeso ko labulaye ko mayafai ko tawul ko kuma kayan sawa kai ku garzayo kasuwan bacci Kaduna ko bayan gidan iya Sabon gari Zaria ko ku kira 09038238765 muna maraba da ku sai kunzo

ASSALAMU ALAIKUM WA RAHAMATULLAH, YA 'YAN UWA MUSULMI. INA TAYA DUK MUSULMIN DUNIYA MURNAR QARAMAR SALLAH (IDIL-FITIR),F...
06/07/2016

ASSALAMU ALAIKUM WA RAHAMATULLAH, YA 'YAN UWA MUSULMI. INA TAYA DUK MUSULMIN DUNIYA MURNAR QARAMAR SALLAH (IDIL-FITIR),
FATAN ALLAH YA KAR6I IBADUNMU. YA ALLAH MUNYI TAWASSALI DA IBADAR DA MUKA GABATR KA BAMU LAPIYA DA ZAMAN LPY, KA KIYAYE MUSULMI ADUK INDA YAKE APADIN DUNIYA, KA TONA ASIRIN MASU YIWA MUSLINCI ZAGON QASA.
YA ALLAH MUNA CIKIN WANI HALI AQASARMU NIGERIA ALLAH KA PIMU SANIN HALIN DA MUKECIKI, YA ALLAH MUNYI TAWASSALI DA KYAWAWAN SUNAYANKA, 99 KA KAWOMANA DAUKI KAR KA BARMU DA KAWUNANMU KA IYA MANA DAN HASKEN ZATINKA. BARRRRRRRRRRKANKU DA SALLLLLLLLLLAH

31/05/2016

maganin baqin ciki karatun Al-qura'ani, maganin tsa-star zuciya salatin Annabi, maganin talauci istigipari, maganin kowacce irin damuwa zikiri, maganin kunci da biyan buqatu tsaiwar dare.
waye mawadaci? mai kudi? ko mai wadatar zuci? lallai mai wadatar zuci shi ne mawadaci, waye mai qarpi? mai kada mutane akokawa? ko mai karpin zuciya, hakiqa mai karpin zuciya shi ne mai qarpi, Allah ka datar damu

26/05/2016

-_-_-_-_-_-_-_-_-_-_--_-_-_-_--_-_-_--_--_-_-_-_--_-_-_-ALHAMDU-LILLAH!!! ALHAMDU-LILLAH!!!!! ALHAMDU-LILLAH!!!!!!!!
godiya da ban gajiya na musamman ga wayanda s**a sami damar zuwa wajan daurin Auren Qanwarmu Nana Khadija wayanda s**a zo na kusa da na nesa, da wayanda s**ai ta kwararo mana Addu'o'i, masha'Allah anyi biki lapiya anqare lapiya Allah ya bar zumun ya qara arzuqi, mungode mungode mungode Allah ya saka da mapipicin alkhairi =======~~~~~s-_-_-_-_-_-_s-_-_-_-_-_-_-__-_-_-_-_-_-_-_-_4-_-_-_-_4-_-_-__6--_-_-_-_---__s-_-_-_-_-_-_-_--_-__-__-_-_--_-_--_-_-_--_-_-_-_-_-_-_--__

19/05/2016

ASSALAMU ALAIKU JAMA'A BARKANKU DA WARHAKA PATAN KUNA LAPIYA.
Ance na sanar daku, iyalan malam Ahmad Bura-Buri na parin cikin gayyatar 'yan uwa da abokan arzuka zuwa wajan daurin auran 'yarsa NANA KHADIJA (HADIZA) DA ABUBAKAR SADIQ (SADDIQU) wanda za ai kamar haka rana litinin 23-5-2016 waje Bura-Buri kopargidan digacin buraburi lokaci 3:00 pm.
Masugayyata Mai karatu pamily's Allah ya bada ikon zuwa amin.
Kobaka zoba muna bukatar Addu'a

14/05/2016

As-salamu alaikum ma'abota wannan peg inayimuku patan alkairi aduk inda kuke inatare daku

25/04/2016

Assalamu-alaikum ya ik'wan patan alkhairi agareku, ni ina alfahari daku yan uwa da abokaina maza wa mata, harkullum kune acikin zuciyata. Ya Allah nayi tawassali da kyawawan sunayanka 99 ka biyawa Abokaina da yan uwana buqatunsu ya Allah ka kiyayesu daga duk wani sharri da masharranta ka sadasu da duk wata rahama da alkairanka ya Allah nima ka hada dani

22/04/2016

O! my Alllah increase my eeman so i can get up everyday without bein lazy to do my Sallh read the Qur'anil-kareem give dawah and do all the things which you have or dered me. o Allah i calling for you and the all muslim, my Allah stop for me wekness and give for me goodness my Allah and the all muslim, say ameen

Address

Zakirai Kofar Gabas Gabasawa L. G
Dorayi

Telephone

09038238765

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sani Mai Gwanjo Zakirai Salama posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share