جبر يل خليل دكو حلقة تحفيظ القر ءن والتلاوة دكو

  • Home
  • Nigeria
  • Dukku
  • جبر يل خليل دكو حلقة تحفيظ القر ءن والتلاوة دكو

جبر يل خليل دكو حلقة تحفيظ القر ءن والتلاوة دكو This page is mainly made for advertisement.

20/12/2020
06/12/2020
22/11/2020

MUYI AIKI KUMA MU KYAUTATAWA ALLAH ZATO

1. AN CEWA WANI BAWAN ALLAH ZA KA MUTU, SAI YACE WAJAN WA ZANI BAYAN MUTUWAR? SAI AKA CE MASA WAJAN ALLAH, SAI YACE: ALHAMDU LILLAHI, DAMA DUK WANI ALKHAIRI DAGA WAJAN ALLAH YAKE ZUWA, INA GA KUMA MUNJE WAJAN SA, AI MUNA KYAUTATA ZATON ALJANNA ZAI SAKA MU.
2. WANI MUTUM YA TAMBAYI ABDULLAH ƊAN ABBAS, CEWA WAYE ZAI YI HISABI RANAR ALƘIYAMA? SAI YACE ALLAH NE, SAI MUTUMIN YACE : WALLAHI MUN TSIRA, DOMIN RAHMAR ALLAH TA GABACI FUSHIN SA.
3. AN TAMBAYI WANI CIKIN MAGABATA CEWA KASAN WANDA ALLAH YAKE AMSA ADDU'AR SA? SAI YACE A'A, AMMA NASAN MAI AMSAR ADDU'AR, SHINE ALLAH,
4. WANI MATASHI YANA CIKIN MAGAGIN MUTUWA SAI MAHAIFIYAR SA TA FASHE DA KUKA, SAI YACE MATA YA BABA, SHIN IDAN ALJANNA TANA HANNUN ƘI ZAKI SAKANI A CIKI? SAI TACE KWARAI DA GASKE ƊA NA, SAI YA KUMA CEWA IDAN WUTA TANA HANNUN ƘI ZAKI TSARE NI GA BARIN SHIGA CIKIN TA? SAI TACE KWARAI DA GASKE ƊA NA, SAI YACE TO WANDA ZANI GURIN SA YAFI TAUSAYINA FIYE DA KE,

ALLAH RAHMAR KA MUKE NEMA

22/11/2020

*YA KAMATA MU DAWO CIKIN HANKALINMU*

Rayuwa dama ce da ya kamata kowa ya zo ya yi aikin da a bayan rayuwar shi za a tuna shi da alheri, Babu yanda zamu yi mu kare kanmu daga Azabar Allah idan ba mun tashi mun taimaki addinin Allah ba.

Allah Ta'ala bashi da alaka da kowa sai ta hanyan biyayya don haka duk mai neman rahamarSa dole ya tashi ya taimaki addinin Shi.

Babu hutu har sai ranar rayuwa ta yanke Kuma wannan shi ne alamar cin nasara.

Babu mai taya wani zama a kabari, Babu wanda zai taimaka maka da lada ko da guda daya ne a ranar alkiyama koda kuwa dan cikinka ne don haka mai hankali shi wanda ya tashi a yau ya taimaki addinin Allah domin fatan Rahamar a Allah a ranar da dangi da dukiya ba za su yi amfani ba.

✍🏼Dan uwanku a Musulunci:
*_Mal Umar Shehu Zaria_*
20/11/2017.

Address

Dukku Local Government Near Opposite G. R. A
Dukku

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when جبر يل خليل دكو حلقة تحفيظ القر ءن والتلاوة دكو posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share