Chediyar Yan Gurasa Kano Dala.

Directions

Chediyar Yan Gurasa Kano Dala. Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Chediyar Yan Gurasa Kano Dala., Business service, Kano dala jakara chediyar yan gurasa, Durumawa.

03/10/2026

matasa kuyi sana'a
kukoyi sana'a
kubar Zaman banza
ko bin Yan siyasa 🙏

02/10/2026

Babu Yanci a Nigeria

Talakawa kuyiwa kanku fada Domin gyara Rayuwar Ku ta hanyar gyara halayanku da kuma xaben shuwagaban ni Nagari

Allah ya bamu màsu tausayi

02/10/2026

Gwamnatin tana Gani Yara Suna fadan Saba Amma Sabida babu yayan su sunyi shiru sunzuba ido 🤔

02/10/2026
01/10/2026

muna Kira ga yan Wannàn unguwa tamu ta chediyar Yan Gurasa me albarka da suyi xabe na can canta idan Lokaci yayi 🙏

Allah ya jikan Wanda aka Rasa 🙏Iyayan mu da kakaninmu na wannan unguwa me albarka ta chediyar Yan Gurasa MUNA rokon Alla...
29/09/2026

Allah ya jikan Wanda aka Rasa 🙏

Iyayan mu da kakaninmu na wannan unguwa me albarka ta chediyar Yan Gurasa MUNA rokon Allah ya jikansu da rahama yayiwa unguwar albarka da mutanan ciki

INNALILLAHI WAINNA ILAIHIRRAJUUN !!! Sakamakon gobara da ta tashi a gidan Ibrahim Hamza Ibrahim (Tajiree mai dodo) a ung...
27/09/2026

INNALILLAHI WAINNA ILAIHIRRAJUUN !!! Sakamakon gobara da ta tashi a gidan Ibrahim Hamza Ibrahim (Tajiree mai dodo) a unguwar chediyar yan gurasa. Inda yara uku s**a kone yanzu haka guda daga cikinsu Allah yay mata rasuwa. Ragowar biyun suna asibiti. Muna Fatan Allah ya jikanta da rahama sukuma ragowar biyun Allah ya tashesu lfy

Allah ya kiyaye gaba.

تُعد تشاد واحدة من أهم الدول الرائدة في قطاع الثروة الحيوانية، ليس فقط على مستوى القارة السمراء، بل وعلى مستوى العالم. ف...
08/02/2026

تُعد تشاد واحدة من أهم الدول الرائدة في قطاع الثروة الحيوانية، ليس فقط على مستوى القارة السمراء، بل وعلى مستوى العالم. فوفقاً لآخر الإحصائيات (2024-2025)، تمتلك تشاد قرابة 129 مليون رأس من الماشية بمختلف أنواعها، مما يجعل هذا القطاع العمود الفقري للاقتصاد الوطني بعد النفط.
لغة الأرقام: أين تقع تشاد عالمياً؟
تشاد تفرض حضورها بقوة في المراكز العشرة الأولى عالمياً:
1/الإبل: تحتل تشاد المركز الأول عالمياً بأكثر من 10.7 مليون رأس، متفوقة على دول صحراوية كبرى.
2/الأغنام: تأتي في المرتبة السادسة عالمياً بحوالي 48.7 مليون رأس.
3/ الأبقار: تحتل المرتبة التاسعة عالمياً بحوالي 37.6 مليون رأس.
4/الحمير: تبرز في المرتبة الرابعة عالمياً بـ 4.67 مليون رأس.

#المصدر: منظمة الأغذية والزراعة (FAO)

.

08/02/2026

Yan Arewa sunada dama ta canja makomar su À wanda
zabe Wanda zexo 2027 ko Arne ne idan yafi musilmi Adalci kuzabe shi🤔

Address

Kano Dala Jakara Chediyar Yan Gurasa
Durumawa

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Chediyar Yan Gurasa Kano Dala. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share