Engr. Adam Usman Malami

Engr. Adam Usman Malami Solar professional

23/07/2026

There was something that has tbe mine
But unfortunately someone is enjoying the tree i planted 😐😥😪😭

14/07/2026
Awanni 48 kacal bayan gano tarin ma'adinin lithium a Jihar Kaduna, kafafen yada labarai na qasa da qasa da kuma Bloggers...
03/07/2026

Awanni 48 kacal bayan gano tarin ma'adinin lithium a Jihar Kaduna, kafafen yada labarai na qasa da qasa da kuma Bloggers na Qasa sun mayar da hankali kan wannan labari🧾

A yanzu Duniya Tana kallon lithium a matsayin sabon Danyen mai (crude oil)📌. Ina dai fatan wannan ganowa ba za ta ƙara yawan Yan Ta'adda a Yankin ba, domin haqar ma'adanan lithium da zinariya/Gold na daga cikin manyan abubuwan da ake zargin suna rura wutar matsalar tsaro a Najeriya.

Source: Shamsuddeen Ameen Xayshh ✍🏼

🚨 DUNIYA NA SHIRIN TARUWA A IRAN.Sama da ƙasashe 30, suntabbatar da tura wakilansu domin halartar Jana'izar Shaheed Ruhu...
03/07/2026

🚨 DUNIYA NA SHIRIN TARUWA A IRAN.

Sama da ƙasashe 30, suntabbatar da tura wakilansu domin halartar Jana'izar Shaheed Ruhullahi Ayatollah Sayyid Ali Kamna'i(Q.S) yayinda wakilai da malamai na sama da ƙasashe 90, s**a bayyana shirinsu na halarta Amma hukumomin Iran ta soke zuwan ƙungiyar tarayyar turai daga zuwa Jana'izar saboda wani dalili mai ƙarfi.

daga cikin ƙasashen da Aka ambata akwai:

🇷🇺 Russia 🇨🇳 Chaina 🇮🇳 India 🇪🇬 Iranq 🇵🇰 Pakistan 🇹🇷 Turkiyya 🇦🇲 Armenia 🇲🇺 Azerbaijan 🇸🇱 Uzbekistan 🇦🇫 Afghanistan 🇨🇺 Cuba 🇬🇪 Georgia.

Anasaran dubban mutane daga sassa daban-daban na Duniya zasu hallara a Tehran domin Wannan babban taron Jana'izar.

Allah Ta'ala ya ƙara daukaka matsayin shuhada'u ruhi mai tsarki fi amanillah ya Shaheed.

🖊

Yayin da yake magana ranar Alhamis, ministan ya bayyana cewa manufar wannan sauyi ita ce inganta masana'antu na cikin gi...
03/07/2026

Yayin da yake magana ranar Alhamis, ministan ya bayyana cewa manufar wannan sauyi ita ce inganta masana'antu na cikin gida da kuma tabbatar da cewa kuɗaɗen da gwamnati ke kashewa sun amfani tattalin arzikin Najeriya.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/4xRKgDk

Address

D²BUS
Dutse

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Engr. Adam Usman Malami posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share