18/02/2026
Apc
Apc
Ajigawa dayewa daga cikin ma biya yam iyyar ta apc na ko kawa akan recin ko in kula da jam iyyar take nuna musu daga zaran an gaba tar da zabe,
Munata ne daga kana nan huku momi da ban da ban suna na nuna recin jin dadinsu abisa abin da yan siyasar suke musu na cin ama na,
To ko kuna ganin cewa zasu iya kawo sauyi a wurarensu ??
Golden pen 🖊