15/04/2018
*Ummu Basmah's Kichen*
is at it again with a delightfull fingerlings dishes and drinks.
Remember Ramadan is around the corner Inshaa Allah so join us and stock up your recipe book with our exotic, continental, traditional, tantalising finger licking menu.
Our classes comes with a step by step pictures and details.
*Date: 5th May*
*Venue: online WhatsApp classes*
*Fees:* *1500*
*Account details: GTB 0137456728 Aisha Shehu Idris*
*make your iftar special with amzing dishes*
Don't miss out this golden opportunity of a memorable revolutionary culinary experience ⭐⭐
For Enquiry call or whatsapp 08063411032
*Ummu Basmah's kichen* wato gwarzon iya tsara girke girken zamani, na kasaita, na tarban sarakuna, manyan baki da na fitan kunya. Ta kara kawo muku sabin tsare tsaren da girke girke kala kala.
Ku tuna Ga kuma Azumi yazo dan haka ga babbar dama na kara koyan girke girken buda baki na zamani, gargajiya, kayan tande tande, taba ka lashe, manta hula 😉 da kayatarwa.
Muna koyar da Girke girken mune filla-filla wato bayani da hotuna daki-daki.
Garzayo kiyi regista kar a barki a baya.
*Ranar: Biyar ga watan Mayu- 5th May*
*Wajen koyo: Online WhatsApp classes*
*Kudin:* *1500*
*Wajen Biya: GTB 0137456728 Aisha Shehu Idris*
Kar ku bari a baku labari..⭐⭐ *Sai an gwada akan san na kwarai*
Domin Neman bayani Kira KO aika sako ta wannan numbern 08063411032