07/07/2026
SANARWA. SANARWA
BASIC VOCATIONAL AGRIC. TRAINING SCHOOL DAUDAWA.
Wannan makaranta Mai Suna a Sama wadda yanzu take gudana a nan Govt. College Pilot funtua na Kara sanar daku cewa Har yanzu ba a rufe sayar da application form ba ga masu bukata. Domin samun horo ta Fannin noma da Kuma kiwo.
1: Animal Health and husbandry.
2: General Agriculture ( fish production and Bee cultural practices).
A tuntubi wadannan numbobi domin Karin bayani da sayen form.
08065679786
07066551573
07032204437