Mukhtar Crypto

Mukhtar Crypto Teacher πŸ›‚
Crypto TraderπŸ“ˆ
Airdrop Hunter πŸ₯
Mining Mining ⛏
Product Designer πŸ“
Digital Creator πŸ“‘

π„π­π‘πžπ«πƒπ«π¨π©π¬ 𝐒𝐬 𝐚 πŸ’Žπ„π­π‘πžπ«πƒπ«π¨π©π¬ = 𝐕𝐀𝐍𝐀? πŸ‘€πŸ€”There's only one way to find out! https://t.me/drops/app?startapp=ref_RTUE0
23/12/2024

π„π­π‘πžπ«πƒπ«π¨π©π¬ 𝐒𝐬 𝐚 πŸ’Ž

π„π­π‘πžπ«πƒπ«π¨π©π¬ = 𝐕𝐀𝐍𝐀? πŸ‘€πŸ€”

There's only one way to find out!

https://t.me/drops/app?startapp=ref_RTUE0

Yan baiwa ga mage mai bugo 1000 cats
01/10/2024

Yan baiwa ga mage mai bugo 1000 cats

Athene sun Ι—aura Application Ι—insu akan Teleg.ram, kanayin register zasu baka Gem guda 150,000. Ko babu komai idan akayi...
06/07/2024

Athene sun Ι—aura Application Ι—insu akan Teleg.ram, kanayin register zasu baka Gem guda 150,000. Ko babu komai idan akayi converting zuwa Ζ™arshen wata mutun zai tsira da Ath ko guda 25 ne.

N2250 a black market kenan idan ka lissafa Athene N90/ath. Kuma zamuci gaba da Mining.

Kuyi register yanzu yanayi:
https://t.me/athene_official_bot?start=inviteCode_a7d9e3ab72d5

Kada a Manta duk Wanda Yaşan Yanada Matsala Da Athene dinsa Ta KYC Ko wani Abun Ya Shiga Cikin wannan Group din nan da Kwana 5 Za a Fara Magance Matsalalolin Kowa

https://t.me/AtheneNetworkNGN

ONX New Telegram mining Suma Exchange ta ONUS sunce bazaa barsu a baya ba...Sun saki mining dinsu Mai suna ONX Wanda wat...
27/06/2024

ONX New Telegram mining

Suma Exchange ta ONUS sunce bazaa barsu a baya ba...

Sun saki mining dinsu Mai suna ONX Wanda wata 3 kawai zaa dauka anayinsa Kuma 90% zasu bawa community kamar yadda s**a fada a roadmap nasu.....

Duk sanda naga wani project na wata exchange ban cika wasa dashi ba.....

Ga link akasa, a jarraba Allah ya bamu saa
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

https://t.me/onus_tap_tap_tap_bot?start=1726211191466

Alhamdulillah yau ina cikin farinci nasamu na hada Hot πŸ”₯ 1,122Kana bacci akan kudi baka sani ba Ina rokanka ko baka cryp...
08/06/2024

Alhamdulillah yau ina cikin farinci nasamu na hada Hot πŸ”₯ 1,122

Kana bacci akan kudi baka sani ba Ina rokanka ko baka crypto ko ka tsani yin mining to ka daure ka jure ka fara mining din HOT kana da lokaci yanzu.

Ko Guda na dayane ka jure kayi mining

https://t.me/herewalletbot/app?startapp=653281

DA ZAFINSA.....Tap-Tap Mining daga CEX. IO confirmed!Babbar Exchanger nan ta CEX ta TSUNDUMA cikin TON BLOCKCHAIN ta han...
27/05/2024

DA ZAFINSA.....

Tap-Tap Mining daga CEX. IO confirmed!

Babbar Exchanger nan ta CEX ta TSUNDUMA cikin TON BLOCKCHAIN ta hanyar gabatar da mining a TELEGRAM!

Ayi joining ta cikin wannan link din
https://t.me/cexio_tap_bot?start=1716270247321131

Duk bayan yan mintuna ake CLAIM! Sannan akwai Tasks da akeyi wanda zai baku damar samun points masu yawa

Allah ya bamu sa'a.

Alhamdulillahi Allah ya tashe mu lafiya. Kuma ya ba mu ikon Fitowa kasuwa. Allah Muna da d'a godiya  Kamar kullum.*βœ… PI ...
14/05/2024

Alhamdulillahi
Allah ya tashe mu lafiya. Kuma ya ba mu ikon Fitowa kasuwa. Allah Muna da d'a godiya Kamar kullum.

*βœ… PI NETWORK*
*βœ… SIDRA*
*βœ… WOW*
*βœ… CORE*
*βœ… USDT*
*βœ… ATH*
*βœ… BNB*
*βœ… TON*
*βœ… VOUCHER*

*Mukhtar Muhammed umar*
*07066385584*

Address

Tudun Wada Shamaki
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mukhtar Crypto posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category