07/10/2024
Halacci da riƙon amana na daya daga cikin muhimman abubuwan da ɗan adam baya taba mantawa dasu a rayuwarsa.
Ya Allah ka bamu ikon yin halacci da riƙon amana ga mutanen da s**a taimake mu kuma s**a yarda damu.
©️©️©️