Sulaiman sani

Sulaiman sani ALLAH yasa muwanye lfy

12/06/2026

Gaskiya anadai abunda akesu a kasarnan

Kuɗin da ake zargin Mele Kyari yayi awon gaba dasu, acikinsu kowane ɗan Nigeria zai samu N900,000 idan aka rabaMele Kyar...
12/06/2026

Kuɗin da ake zargin Mele Kyari yayi awon gaba dasu, acikinsu kowane ɗan Nigeria zai samu N900,000 idan aka raba

Mele Kyari ya ninka Aliko Dangote dukiya so huɗu (4) 🥲🥹

abun alajabi Yana chigaba da faruwa a qasarnan👀
12/06/2026

abun alajabi Yana chigaba da faruwa a qasarnan👀

12/06/2026

����

Hukumar kula da tarihi ta ƙasar saudiyya 🇸🇦  ta gano wasu duwatsu wanda sahabin manzon Allah saw (Umar bin Khaɗɗab) yayi...
12/06/2026

Hukumar kula da tarihi ta ƙasar saudiyya 🇸🇦 ta gano wasu duwatsu wanda sahabin manzon Allah saw (Umar bin Khaɗɗab) yayi wani rubutu a jikinsu, inda ya rubuta:

Allah ne mai tsaron Umar Ɗan Khaɗɗab a wannan duniyar da lahira, kuma babu abun bautawa da gaskiya sai Allah.

Kaji masu tauhidi da gaskiya 🥲🤍

11/06/2026

pantamiyya amana💪

11/06/2026

Ku koyawa yayanku Alqur'ani
tun suna kanana..❤️

karka ringa rena mutane domin bakasan wazai taimakeka gobebah
11/06/2026

karka ringa rena mutane domin bakasan wazai taimakeka gobebah

11/06/2026

Illolin Hassada Guda Goma

1. Hassada Tana rage imani Hassada tana raunana tsoron Allah da yarda da ƙaddararsa.

2. Hassada Tana hana nutsuwar zuciya – Mai hassada kullum cikin damuwa da baƙin ciki yake saboda ganin ni'imar wasu.

3. Hassada Tana haifar da ƙiyayya – Hassada tana haddasa gaba da ƙeta tsakanin mutane.

4. Hassada Tana lalata zumunci – Dangantaka tsakanin 'yan uwa da abokai kan rushe saboda hassada.

5. Hassada Tana jawo zunubai – Kamar gulma, ƙage, cin mutunci da ƙulla sharri.

6. Hassada Tana hana godiya ga ni'imomin Allah – Mai hassada yakan manta da ni'imomin da Allah Ya yi masa.

7. Hassada Tana sa mutum ya ƙi gaskiya – Wani lokaci hassada tana hana mutum karɓar gaskiya daga wanda yakewa hassada.

8. Hassada Tana cutar da lafiya – Yawan damuwa da baƙin ciki na iya shafar lafiyar jiki da ta zuciya.

9. Hassada Tana hana ci gaba – Maimakon mutum ya mayar da hankali wajen inganta kansa, sai ya shagaltu da abin da wasu suke da shi.

10. Hassada Tana kai mutum ga halaka duniya da lahira – Idan ba a tuba ba, hassada na iya zama sanadin asarar lada da samun azaba.

Maganin hassada:

1. Yawan tuna Allah da yin zikiri.

Yarda da ƙaddarar Allah.

2. Yin addu'a ga wanda aka yi wa hassada.

3. Godiya ga ni'imomin da Allah Ya yi maka.

4. Son alheri ga Musulmai kamar yadda kake so wa kanka.
"Ku guji hassada, domin hassada tana cinye ayyukan alheri kamar yadda wuta take cinye itace." (Hadisi)

Allah ya kiyaye mu daga Hassada.

~ Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

11/06/2026

empower today lead tomorrow 💪Insha ALLAH

Address

Barunde By Pass Gombe
Gombe

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sulaiman sani posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share