Professor Isa Ali fantami people's mobilization movement

Professor Isa Ali fantami people's mobilization movement more light for better life.

22/08/2026

Al'ummar kwamin gabas sun karbi malam Professor Isa Ali Pantami.
Wato Malam duk inda kaje Tallata malam sede kaji ance ku gayawa Malam ya kwanta ya huta ba se ya yi campaign ba saboda cancantar sa.
Ukasha Abdullahi Mahdi
Sale Yaro Gombe

19/08/2026

Gari ya dauka KO ina ya masa maganar Malam Ake
In sha Allahu 2027 Gombe ta Malam ce

Professor Isa Ali Pantami
Sale Yaro Gombe
Ukasha Abdullahi Mahdi

18/08/2026

Kungiyar Mata ta zumunta da musulmai na Malam Inna sun bi kuma sun Bada goyon Baya a tafiyar professor isa Ali fantami.

05/08/2026

Babu abunda Yan APC su Ka ki kamar Su ji ance Gombe ta Malam ce.
To mun fada Gombe ta Malam ce.

01/08/2026

Masha Allah, rarara ya zagi Malam da zummar zubarwa Malam mutunci Amma reshe ya juye da mujiya wakar ta Zama sular Tallata Malam a fadin kasar nan,
Hakan ya nuna a fili masu hankali sunfi mahaukata yawa.

Gombe ta Malam ce in sha Allahu.

Address

No: 323 Arawa Along Gombe State University Road Apposite Alkahira Junction Gombe
Gombe
MAHDIELECTRICAL

Telephone

+2348183987878

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Professor Isa Ali fantami people's mobilization movement posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Professor Isa Ali fantami people's mobilization movement:

Shortcuts

Share