Artchitect HAMZA A Abdullahi

Artchitect HAMZA A Abdullahi TO ENLIGHT PEOPLE TO BE SELF RELIENCE IN SOCIETY.

09/08/2021

Bill Gates: Binciken Gano Asalin Kwayar Cutar COVID-19 Ba Aikin Gaggawa Ne Na Yanzu Ba
BY CRI HAUSA
Kafar yada labarai ta “The Australian” ta ba da labarin cewa, Bill Gates na ganin binciken gano asalin kwayar cutar COVID-19 ba aiki ne na gagga da ya wajaba a gudanar da shi a yanzu ba, kuma a maimakon yin bincike, kamata ya yi a yi hadin kai wajen yakar wannan mummunar cutar.
A cewar attajirin dan Amurka, Sin da Amurka na da bambancin ra’ayi matuka kan wannan batu, wanda hakan ya haifar da tsanantar hulda tsakanin masana kimiyyar bangarorin biyu. (Amina Xu)

Address

Gombe
GOMBE

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Artchitect HAMZA A Abdullahi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Artchitect HAMZA A Abdullahi:

Share