27/03/2022
Wata Rana sai labari haqiqa rayuwar duniya tana dauke da darasi a koda yaushe
Allah kasa kaddararmu tazo muna cikin sauqi Allah Kara muna hakuri da juriya
Allah Kara muna lafiya DA Nisan kwanaki
Allah. Bamu ikon bautamaka