20/06/2022
Ma’aikatar kidaya ta Nigeria wato NPC zata dauki ma’aikata domin gudanar da ayyukan kididdiga a Fadin Nigeria.
SANARWA
Ana Sanar da Matasan mu cwa duk mai bukata zai iya applying aikin a National population commission ga link din nan kasa, amma sai mai National Identification Number NIN.
https://recruitment.adhoctrial.nationalpopulation.gov.ng/nin
Idan baka iya cikawa to zamu’iya cikama. Akan N300 kachai.
NPC recruitment portal