30/04/2025
Labari Da Dumi-Dumi!
An K**a Manjo, jami’in Sojin Birtaniya a Najeriya Bisa Zargin Safarar Muggan Mak**ai
Manjo, jami’in rundunar sojin Birtaniya an k**a shi daga hukumar tsaro ta farin kaya ta Najeriya (DSS) bisa zargin shigo da mak**ai ba bisa ka’ida ba cikin kasar.
An gano mak**an da s**a hada da bindigogi 57 na kiran AK-47, bindigogi shida masu harbi da famfo (pump-action), da fiye da harsasai 3,000 a wani filin sirrira jihar Delta.
Hukumomin DSS na ci gaba da bincike kan dalilin safarar wadannan muggan mak**an da yiwuwar alaka da kungiyoyin taaddanci na cikin gida da na waje..
Majiyar labari: ✍️The African Dream.