26/11/2022
KUNGIYAR HADAKA
A yau 26/11/2022 wannan hadaka ta kungiyoyin kasar Hadejia sun bawa Maza da Mata wasu kudaden Wanda may be zasu iya amfani dasu wajen komawa gidajensu kamar yadda wani Wanda ya bayar da kudin ya bukaci hakan da kuma sauran kayan sawar da ya rage a ofishin committee, yanzu dai babu wani Abu da ya rage a wajen Kungiyar Hadaka na daga abinci da sauran abubuwa.
Allah ya kawo karshen Ambaliyar ruwan nan
Sani Kainuwa
Coalition of Hja Emirt. CBOs/NGOs