Alfarisi Records Hadejia

Alfarisi Records Hadejia Dukkan yabo da godiya Sun tabbata ga Allah ubangijin kowa da komai tsira da yarda ga shugabanmu annabi Muhammad saw

Sulaiman Alfarisi Hadejia,  labbaiki zahara'u.👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
05/02/2021

Sulaiman Alfarisi Hadejia, labbaiki zahara'u.

👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

kuyi Subscribe domin samun sabbin kasiduna dana sauran sha'irai daban daban.

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un!!! Allah yayiwa Mahaifin Dr Nuraddeen Muhammad mamallakin Gidan Redion Sawaba FM 104....
31/12/2020

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un!!!

Allah yayiwa Mahaifin Dr Nuraddeen Muhammad mamallakin Gidan Redion Sawaba FM 104.9 Hadejia Kuma tsohon ministan Harkokin wajen nigeria Wato Mlm Muhammad Unik. Ubangiji Allah yajikansa da Rahama Alfarmar Masoyinmu Annabi Muhammad s.a.w

 !!!  Insha Allah  a Wannan Makon Zamu Kasance Da Matasannan Masu Himma dakuma Kokarin ganin An tsaftace yabon Annabi (s...
31/12/2020

!!!

Insha Allah a Wannan Makon Zamu Kasance Da Matasannan Masu Himma dakuma Kokarin ganin An tsaftace yabon Annabi (s a w) Wato Yan Da'iratu (ZINIL QAULA KANO)

Ku Kasance da gidan Redion Sawaba FM 104.9 Hadejia a Duk Ranar Juma'a da misalin Karfe uku na yamma 3:00pm Domin jinmu dauke da wani sabon Shirin,
Allah yabada ikon saurara.

1-1-2021

 .A.W❤❤❤❤❤❤❤
07/11/2020

.A.W❤❤❤❤❤❤❤

29/09/2020

Address

Hadejia

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alfarisi Records Hadejia posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share